Is sentencing a theif to death part of Nigeria laws or this people are also criminals?
2026-10-13 06:55:22
0
No love 💔Fulani🇳🇬❤️🔥🙏 :
Allah ya isa kabatamana sunan mu Yan bauchi ba a sanmuda son zuciya 💔💔🤔😡😡
2026-10-12 16:26:08
17
RCHP b££b£r® 🩺 :
Allah sarki
Allah yaraba mu da mummunar kaddara
2026-10-13 08:28:27
1
Ibrahim Kawu kolo :
laifinsa baikai a kasheshi ba
Allah karabamu da son zuciya
2026-10-12 18:13:42
12
Boss Man 001 :
🥰🥰🥰 sorry Life 😠😠😠😭😭😭😭😭
2026-10-12 21:10:25
0
King Fahat :
Allah yasa muje madinah 🙏
2026-10-13 08:17:05
1
felfelu1 :
Amma ai hukuncin sa ba kisa bane.
Tunda ba fashi aka kamashi da shi ba
Bai kashe kowa ba.
Allah ya rufa asiri.
2026-10-12 18:25:32
13
Auwal Babayo saeed :
Allah sarki 😭🙏
2026-10-13 08:25:55
1
RABIU BASHIR UMAR BABAWOURO :
Subhanahi LGA namu Daya dashi
2026-10-12 17:39:40
7
Emmanuel Dutse :
gaskiya ku yafe masa. please 🙏 kindly give him sentence him to prison. the boy is very funny and I believe he can't repeat himself again. that's my comment.
2026-10-12 21:46:49
4
Musa phablo 20 :
Pls forgive
2026-10-12 16:34:27
3
Linna :
nidan bauchine don allah karyadawo
2026-10-12 18:40:47
8
Aminu Ashiru :
dangin barayi
2026-10-12 16:21:04
7
Accoot chck :
don allah kuyi hakuri
2026-10-12 16:23:33
5
Umar Farooq :
kumushi afuwa don Allah
2026-10-12 15:39:14
9
Musty :
dan Allah kuyi haquri
2026-10-12 15:35:43
7
Small doctor :
Tabbas kunfi qarfinshi aman kuyi masa rai don girman manzon Allah 😭😭
2026-10-12 20:38:13
6
philipsabbason823 :
ku bashi wata dama ta biyu
2026-10-12 15:33:52
7
Queen👑ayeesha :
pls kusassauta masa 😭 Kuma hukunchinsa ba kisa bane bayin Allah
2026-10-12 22:34:15
3
Sani Hammaadama :
har yabani tausayi wlh
2026-10-13 07:16:58
1
S A D I Q :
ka chuchemu mu yan bauchi wallahi
2026-10-12 16:21:28
2
Aleeyou muhammad bello :
mu Yan Bauchi kirfi LGA Muna Allah wadai da kai
2026-10-12 20:46:28
3
To see more videos from user @abdurashit.m.lawan, please go to the Tikwm
homepage.