@kamalabdulkareem: SAUƘI ALLAH YA KE SO A ADDININ NAN (NA MUSULUNCI) ALLAH BAYA SON TSANANI.

kamal Abdulkareem
kamal Abdulkareem
Open In TikTok:
Region: BY
Monday 12 October 2026 15:57:34 GMT
14153
1696
29
289

Music

Download

Comments

user6097511399142
Messisheka :
allah ya tay maki malam babu wahala a addini
2026-10-13 06:35:38
4
the_teacher80
l_teach_science :
addinin nan dai bana kowa bane na Allah ne, saboda haka bakada ikon tsananta wa mutane. muna godiya sheikh ibrahim khalil
2026-10-14 10:32:24
1
ahmatijjani615
ahmadtijjani561 :
wlh shiyasa tunda nafahimci addini nahuta, duk abinda zai bawa rayuwata wahala banatinsa
2026-10-14 10:55:18
1
ashir_dm
Ashir dm :
mungode Baba🥰
2026-10-14 10:55:54
1
hamzayaro0
Hamza Yaro :
Ba ayi ma Allah gwaninta.
2026-10-13 17:50:39
2
sharu_ayagee001
sharu_ayagee001 :
Allah yasaka maka da Mafifi cin al khairi baba stercom
2026-10-14 07:01:08
1
bumaglobal0
Mr.Abaya 🇪🇬 :
mun gode maulana
2026-10-13 13:20:26
2
policespy0
OC SAVALANT P&G :
alalh yakara maka lafiya
2026-10-13 07:04:25
2
namadabo10
ABBA_____ABAYA :
Allah yakara lpy wadata da farinciki
2026-10-13 06:11:45
2
yahayaabdullahi083
التواضع زینة العلماء :
Ku kiyayi wannan malamin dan watarana zaihanaku Sallah.Malamin Yan'boko ne Starcom suke kiransa😃
2026-10-14 11:06:54
0
abdullahiahmadabdullahi
abdullahiahmadabdullahi :
masha'allah tabarakallah Allah ya Kara lfy malam 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-13 20:35:52
2
yahuzasd1
Bn Saeed :
Allah sarki malamin malamai.
2026-10-13 11:00:52
1
abdulbais.abdul
AAG :
Allah ya taimaki malam
2026-10-12 21:34:04
1
ahmad_coach01
Ahmad Musa Rano :
Allah ya karawa Mallam lafiya❤
2026-10-13 09:47:00
1
umar.rabiumar
Umar rabiumar :
y mlm
2026-10-12 16:09:15
1
jibrin_alafasy
Jibrin_alafasy👑👳🏻‍♀️ :
Malamm
2026-10-12 17:41:03
1
nura.takwas
Nura Takwas :
Allah ya kara lpy
2026-10-12 19:39:59
1
sarkingida111
Anwar _S_ Bichi :
Allah ya kara lpy
2026-10-12 16:32:14
1
abba_ibn_sanusi
Abu Ahmad makole :
Mlm namu
2026-10-12 22:49:28
0
abchakwama
BUKAR BAKO :
ya malam
2026-10-12 22:42:58
0
adamaminusman
Adam Amin :
Hmm Wannan fatawar a mutanan Zamanin nan
2026-10-14 10:08:55
0
uf2261935yp
manager :
ma'sha Allah
2026-10-13 10:10:28
1
bunovatrax
. :
ALLAH y karbi aykin mlm
2026-10-13 07:46:28
0
anaskano77kwankwasiyya
Anas Dubai 🇦🇪🇳🇬 :
Allah yaqara lafiya malam
2026-10-13 04:14:44
0
aliyumdayyib
Aliyu M Dayyib :
jazakhallahu bikhair my mentor [Like]
2026-10-13 13:17:40
1
To see more videos from user @kamalabdulkareem, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About