wallahi ni amaryace amma uwargidan ita takemun haka
2026-10-12 20:54:56
16
Mrs.nagudu :
Wlh shairi dan aikene duk wacce tanufemu da shairi d makirci allah kamayar mata d abinta kanta 🥺
2026-10-13 06:31:03
12
DREAMER | SKYBOUND ✈️❤️ :
wallahi ta rasu Amma bazan iya yafewa ba😭
2026-10-13 11:16:44
4
Mariyatul.kifdiyyah murtala :
Uhmm Allah kazaunar damu lpy agidan mazajenmu kakaramana hkr da juriya kaciremana hassada da bakinciki da kishi 🙏🙏🙏🙌
2026-10-13 05:37:19
9
Yarhajiya Bauchi :
Allah ya isa tsakanina da ita badan taba yafe Mata ba wlh
2026-10-13 09:20:52
4
Banda Kamar annabi🥰🥰💞✔️ :
✅✅✅Allah samu a kan daidai Allah ka raba mu da san zuchiya
2026-10-13 06:38:11
2
user977712844429 :
nima ina ciki wnn matsalar wannan allah ya mana magani
2026-10-13 05:35:39
4
realaisha49 :
kai 😂😂😂😂 matan comment section fa dika su kishiya ta zakin ta kai mata munada son kanmu da yawa Allah ka kara shiryadda mu 🤣
2026-10-13 15:08:27
1
user9181625443562 :
allah kasaka mini abin dake cikinta yamoutu yamirkuchechi yasamada ciwon Oda
2026-10-12 22:32:21
1
Taste of home :
Amin, Allah ya nunawa kowa Abunda ya aikata🙏🏼
2026-10-13 09:55:11
1
UMMU__MUHAMMAD :
Narantse da rabbussamawati wal,ardi baxantaba yafewaba
2026-10-13 17:14:43
0
sabbaha :
wlh mlm wannan gaskiya ne wlh wlh babu irin zalunci da kishiya ta bata yimin ba har sada nabar mata gidan amma yanzu alhdulillah Allah ya nuna min sakhaya daga ita har miji bawan da be ne min taimako naba
2026-10-13 05:50:11
1
@meera’s gallery :
Allah kada yajarabemu wlh hakane mln👏
2026-10-12 20:06:18
2
mommy asaid :
wannan hkn 🥹
2026-10-13 16:14:59
0
maryamlawan4747 :
Mubarwa Allah
2026-10-13 16:10:50
0
Safiya yahaya (Mrs 😘) :
subhanallah
2026-10-13 16:17:31
0
Duwarababy :
Allah yakaremu ya Allah
2026-10-12 19:48:36
0
Zainab Umar :
Ya Allah kahadamu da nagari 😳
2026-10-13 12:32:04
0
DOGGARO DA ALLH ❤️❤️❤️👑👑 :
allah ya shiryemu mata allahsa mugane gaskiya
2026-10-13 12:44:35
0
hauweeabu :
wallahi wani hisabin sai a lahira
2026-10-13 18:18:07
0
God is able :
gaskiya
2026-10-13 16:12:08
0
ummu Nabeel :
iyan uwa kutayani addua Allah ya saukeni lfya 🥺🥺🥺
2026-10-13 14:53:30
0
ajaratu ismael mohammed salim :
s.a.w
2026-10-13 16:06:04
0
Amina :
gurin kuwaci Maci shini afifita ta bisa Yar uwata Maci so Duk Macin da ta samu sa’a mijinta to ta godima Allah
2026-10-12 20:21:57
0
To see more videos from user @abu_khadejah_tv, please go to the Tikwm
homepage.