@hajjchronicles: Saudiyya ta sanya wa'adin kwanaki 365 kafin sake samun izinin ziyartar Raudah Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta sanar da sabuwar doka da ta tanadi cewa duk wanda ya ziyarci Al-Rawdah Al-Sharifa a Masallacin Annabi da ke Madina, sai ya jira tsawon kwanaki 365 kafin ya sake samun sabon izinin ziyara. Ma’aikatar ta ce ana samun izinin ziyartar Raudah ne ta manhajar Nusuk, inda kowane mutum zai iya samun izinin ziyara guda ɗaya a cikin kwanaki 365. Bayan cikar wannan wa’adi na shekara guda, mai ziyara zai iya neman sabon izini, amma hakan zai kasance ne bisa cancantarsa da kuma samuwar guraben yin rajista. Haka kuma, mutanen da suke kusa da Masallacin Annabi ﷺ a Madina za su iya amfani da sabis ɗin Instant Track domin neman izinin shiga Raudah, gwargwadon samuwar gurabe. Ma’aikatar ta bayyana cewa wannan sabon tsarin na daga cikin matakan da ake ɗauka domin tsara yawan masu ziyara, sauƙaƙa zirga-zirga da kuma tabbatar da samun kyakkyawan yanayi ga masu ibada a Masallacin Annabi ﷺ. #fypシ #hajjchronicles #raudha #madina #tiktokviral

HajjChronicles
HajjChronicles
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 12 October 2026 16:53:49 GMT
23908
695
41
73

Music

Download

Comments

abubakarmuhdjalo1
abubakarmuhdjalo8 :
Subahannallahi tab jiya wlhi na biya kudin umrah kuma wlhi ban taba xuwa ba ko aikin haji banyi ba
2026-10-12 19:51:32
9
otunshathriftslafia
otunsha_s thrift lafia :
ba zuwa ziyara kenan su prof
2026-10-12 19:22:46
3
peaceambassador003
@peaceambassador003 :
Allah kasa hakan shine mafi alkhairi
2026-10-13 09:57:31
4
hafsiee1050
hafsat B :
Allah kasa muna da rabon shiga ziyara ba iyaka ga Annabi mu Muhammad SAW
2026-10-13 05:36:50
3
purebreed.poultry
PureBreed poultry :
Maganan na domin Allah ku canza wannan tsarin
2026-10-13 08:15:05
2
mom3964283
Tabish wah Taimur Collections :
Ya Allah Dan girma da buyanka kakiramu kasa muna rabon shiga ya Allah alfarman Annabinmu S.A.W kasa muje da karfin mu kahore mana bamu ajiyeba bamu bada ajiyaba 😭😭😭😭
2026-10-13 07:01:56
3
gimbiya769
Gimbiya :
Allah yamana mafita
2026-10-12 19:32:06
2
user3852690223936
mmn abdurrahman :
innalillahi wa innailaihirrajiun 😭😭😭
2026-10-12 19:40:05
2
bilyaminu.bawa4
Bilyaminu Bawa :
zaka shiga sai dai in ka shiga sai bayan shekara 1
2026-10-13 00:01:47
2
user49524674061220
Ummu.yusra :
Inalillahi wa inalillahi rajiun toooo Allah mungode maka in Muna da rabon komawa shi ke nan
2026-10-12 18:37:35
4
almus.tafa74
muhammad Almustapha :
Inna😭😭😭😭😭
2026-10-12 19:46:15
1
ammarabdulkadir65
Ammar Abdulkadir656 :
Inna lillahi wa inna ilaihi raji in
2026-10-12 22:52:06
1
jika0286
Jika :
A shekara sau 1 mutum ze shiga kenan😳Alhamdulillahi
2026-10-13 00:24:40
1
shamnoorhenna4
shamnoor multi trade :
Insha allahu ba gaske bane
2026-10-12 22:34:35
1
saleem___jr
SALEEM MANSUR  :
Alhamdulillah 😭😭
2026-10-12 18:41:40
2
amana_design
amana_design :
Innalillahi
2026-10-12 19:49:55
0
salahuddeenauwal5
salahuddeenauwal3 :
Idan sun hanu zuwa gun S A W SHI me gidan bazeqi zuwa gurinmuba😭😭😭😭😭
2026-10-13 07:01:21
0
mgyfashion
MGYfashion :
subhanallah
2026-10-13 05:22:43
1
momyshennasticker
Momy’s henna sticker🌸 :
Ya Allah haka akayi😭😭😭
2026-10-12 21:17:23
0
meelanin1
🌸 :
Innalillahi wa inna ilahirrajiun 😭😭😭
2026-10-12 19:57:57
0
mkhaleed
mkhaleed✔ :
2026-10-13 09:15:28
1
alhajiibrahimyola
King🤴 mu,azzam yola :
to ni a fahimtar dani ana nufin ashekara sau daya za abada daman shiga rauda . in an rufe sai. shekara kome 😳😳
2026-10-13 13:49:15
0
alhamdulillah.com71
Alhamdulillah 😍 :
Wallahi karya ne
2026-10-12 23:02:16
0
realsaifullah8812
Real saifullahi bilyaminu :
ai kuwa mun dena zuwa umarar se bayan an gama kwanakin da aka dauka
2026-10-13 14:13:27
0
fateeeymerh_luxe
Teemerh's_luxe :
dan allah da gaskiyya
2026-10-12 22:25:19
0
To see more videos from user @hajjchronicles, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About