Muna alfahari DAKASANCEWARMU YEN ƊARIKAR TIJJANIYA🙏 Kuma Bama nadama Kuma bi izinillah bazamuyiba
2026-10-14 07:02:20
14
adam Abdulkarim meli🇷🇴🇳🇬 :
[Pray][Pray][Pray][Pray][Pray] Allah akbar
2026-10-14 15:46:02
0
Abubakardson :
darikar nan dai muna cikin har abada Insha Allah
2026-10-14 15:12:31
6
Dan mama :
bana danasanin kasancewa ta Dan darikar tijjaniya
2026-10-14 13:45:10
4
M.Nazir :
har abada
2026-10-14 10:22:34
9
aliyu.haidarjigawadutse :
ma sha allah 🙏 dariqa tamuce har abada mu yan darikane
2026-10-14 11:15:46
6
umar faruoq 001 :
Allah ya karamana son annabi Muhammad s a w
2026-10-14 14:03:59
2
Lirwana haruna karaye//00 :
Allah masha.allah
2026-10-14 12:52:07
0
baba ibrahimu :
wlh har gaban abada darika daram se rai yayi halinsa insha allahu 🥰🥰🥰🥰
2026-10-14 07:11:21
9
MR JUSTICE BACKUP :
allah yaqara lfy
2026-10-14 12:24:32
1
najib umar090 :
alhadulillahi alhadulillahi alhadulillahi alhadulillahi allah yasaka da alkhaire maulana
2026-10-14 13:51:33
1
général :
haba ai wlh Allah nawa darikar tijjaniya har gaban annabi Mahamadou rasoululah s.a.w zamu kaita tinda muna Masha salati safe da rana da marce Allah ya kara mana son chi