@auwalimammohd5320: Sanata Mohammed Ali Ndume, mai wakiltar mazaɓar Borno ta Kudu, ya ce batun ceto ɗaliban makarantun Lassa da Musa da kuma fasinjojin da aka sace a hanyar Biu na daga cikin abubuwan da ya fi bai wa muhimmanci a halin yanzu. Ndume ya bayyana hakan ne lokacin da ya kai ziyarar ban girma ga sabon Kwamandan Operation HADIN KAI, Manjo Janar A. I. Ajose, a Maimalari Military Cantonment da ke Maiduguri. Taron ya mayar da hankali ne kan matsalolin tsaro da ke addabar Borno da sauran yankin Arewa maso Gabas. Bayan ganawar, Ndume ya yaba wa rundunar sojin Najeriya bisa ƙoƙarin da take yi wajen yaƙi da rashin tsaro, inda ya bukaci jami’an tsaron su ƙara ƙaimi wajen tabbatar da ceton ɗaliban Lassa da Musa da kuma fasinjojin da ke kan hanyar Biu cikin aminci. Sanatan ya kuma jaddada muhimmancin hanyoyin Gombe–Biu da Damboa–Maiduguri, yana mai cewa ya daɗe yana kira da a inganta su saboda muhimmancinsu ga tsaro, kasuwanci da zirga-zirgar jama’a. Haka kuma, ya yabawa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan ƙarin albashin jami’an tsaro da aka amince da shi, yana mai cewa hakan zai taimaka wajen inganta walwalar sojojin da ke sadaukar da rayukansu wajen kare al’umma. Me za ku ce? Ɗan'uwa Rano TV 08/10/2026 12/October/2026 private life Medea ✍️ #insecurity #arewa #foryoupage #fyp #creatorsearchinsights
P.R.I.V.A.T.E. L.I.F.E.MEDIA✍️
Region: NG
Monday 12 October 2026 17:56:41 GMT
Music
Download
Comments
yusuf na sidi :
Allah yakubutar daku
2026-10-13 06:42:39
1
Fateen Mama Mai Allah🙏✍️ :
innalillahy wainna in illaihir rajiun 😭😭😭😭
2026-10-13 02:35:13
4
🗿𝘇𝗮𝗵𝗮𝗿𝗮𝗱𝗱𝗲𝗲𝗻🚭🍫👌 :
Wato dai wata shari'ar sai a lahira 😢🤔
2026-10-13 06:32:01
1
maman ahmad 🇸🇦gashua gida :
لا حول ولاقوة الابالله العلي العظيم 😭😭😭😭سبحان الله
2026-10-13 06:44:01
1
spider :
innalillahi wainna illaihirrajuun
2026-10-13 06:12:05
1
eljazz intl🌏 :
Allah ya mana mafita gabaki daya
2026-10-13 03:59:28
2
Mai keke :
ya Allah ubangiji y kubtar daku gaba daya alfarmar annabi da al qur'an
2026-10-12 22:09:06
3
almajiri bawan Allah 🤲 :
Mai Allah🙏✍️:innalillahy wainna in illaihir rajiun 😭😭😭😭
2026-10-13 07:36:47
0
SADIQ DECOR🇹🇷🇲🇱🇳🇬🖌️ :
Akwai Allah
2026-10-13 07:16:46
0
🎀Badia tamama🕋🕋💗 :
😭😭😭😭😭😭
2026-10-13 02:20:17
1
Mallam adam :
حسبنا الله ونعم الوكيل
2026-10-13 05:18:05
0
꧁𝔽𝕒𝕥𝕚𝕞𝕒𝔽𝕦𝕝𝕝𝕒𝕟𝕚:꧂ :
Ya Allah 😭😭😭🥹🥹🤦♀️🤦♀️
2026-10-12 22:34:10
0
Ummideluxury👜👠 :
Hmmmm ikon Allah 😭😭😭😭
2026-10-13 07:04:18
0
musakanumahmmad43 :
😭😭😭😭😭
2026-10-13 06:10:49
1
Jinaidu Safiyanu :
@😂😂😂😂😂
2026-10-12 20:35:05
2
abubakaremmafili :
😭😭😭😭😭😭
2026-10-12 19:39:58
1
Nasiru Dan hajiya :
😭😭😭😭😭😭🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-10-13 06:22:32
1
Nasiru Dan hajiya :
🕌🕌🕌🕌🕋🕋🕋🕋🕋🕌🕌🕌
2026-10-13 06:22:44
1
Iya goni Godu fewa :
😭😭😭😭😭
2026-10-13 07:34:39
0
Mansour dan ALhaji :
❤️❤️❤️
2026-10-13 01:58:58
1
sarah oman :
😭😭😭
2026-10-13 06:20:28
1
aisha Umar :
😭😭😭😭😭💔💔
2026-10-13 07:20:44
0
Bilkisu Muhammad :
😳😳😳
2026-10-13 00:08:57
0
abdulramanauwal8 :
🥰🥰🥰
2026-10-12 22:07:06
0
𝐇.𝐀.𝐊.𝐈.𝐋.𝐔..𝐒 𝐊𝐓☠️ :
🥰🥰🥰
2026-10-12 19:06:51
0
To see more videos from user @auwalimammohd5320, please go to the Tikwm
homepage.