@moustapha5101:

I B MAIMADRId
I B MAIMADRId
Open In TikTok:
Region: NE
Monday 12 October 2026 18:52:51 GMT
76366
6086
100
107

Music

Download

Comments

ibraheemabdullah990
ibraheem A Abdullahi :
Allah mai yadda yaso.... bani da Dan'uwa ko yar'uwa.... sai dai yan'uwa musulmai wata rana zan zo Niger
2026-10-13 09:14:13
19
muhdjibreen02
muh'd jibreen :
a dole suna gudowa Nigeria 🤔
2026-10-13 12:51:25
0
awada6868
A-wada Abdullahi :
har yanzu niger kamar duniyar da can
2026-10-14 09:37:24
0
ekonalagos0
eko na lagos :
gaskiya nijar talauci yayi yawa
2026-10-13 21:35:41
0
maazu.alhusene
Ma'azu Alhusene :
ina tanbaya wanegarine'.kake
2026-10-13 08:21:26
1
user7179355734492
kournikou :
Pardon le titre de cette chanson
2026-10-12 21:04:44
1
fahad.jagora
FAHAD JAGORA :
caskiyane
2026-10-17 13:19:03
0
isiyakucisse4
shehu Isiyaku :
Wllh inason zuwa nijar saidai banida wani Dan uwa najini Amma waalhi danazo
2026-10-15 10:43:22
0
khaleephasumaila
Khaleepha Sumaila 🇳🇬 :
Masha Allah
2026-10-13 16:16:22
1
gentle_j11
Gentle_J11 :
Alhamdulillah yah Allah as I no want suffer 🤔😳
2026-10-15 00:44:16
0
abu.halima81
abu Halima :
shara
2026-10-14 06:37:24
0
abu.yaseer374
Abu yaseer :
Ni kam Nijar tana burgeni 🥰
2026-10-14 11:34:33
0
moustapha.mohd7
Mousto :
yane dan Allah ina son wanan wakar Kadhafi
2026-10-12 20:57:33
1
exabdallah
exabdallah :
masha allah baruwansu da baqincikin fetur.
2026-10-13 14:32:11
0
a.saqik.bkr
A Saqik bkr :
Allahu Akbar Kabira Tsarki Ya Tabba Ta Ga Kai Da Ganin wnn Gurin kasan Suna Zaune lafiya cikin Aminci 🙏♥️
2026-10-13 18:02:07
0
maaji4491
ma,aji :
wlhy inason gari haka Allah yakawoni da alkairi
2026-10-13 10:57:14
0
ismail.baban.fatim
Ismail baban Fatima :
Dan allah me sunan wannan wani Gari ne
2026-10-13 16:26:52
0
shafiuyakubu4
shafiu yakubu :
❤️❤️❤️❤️👏
2026-10-12 19:11:39
1
user86667076180257
ibrahima@1 :
Dan Allah ina son wannan wakar
2026-10-12 19:12:52
2
hassan_umar_sardauna
Hassan_umar_sardauna :
Niger har yanzu a 1960 suke abunsu😁
2026-10-13 19:43:17
1
adamsygram
BOSS ADAM001📊 :
Sudai haryanzu suna 1980
2026-10-13 09:45:51
1
wdatatextile
w@datatextile :
Muhammad Niger akwai dadin zama idan kana bako kayi sati ka dawo gida Nazau ne baiga gari ba saiya tashi
2026-10-13 14:57:17
0
alajiyo
Alh Rabiu Alajiyo :
da haka qauyikammu suke na Nigeria hankalimmu akwance
2026-10-13 15:46:55
0
yhjgkg
SAiDUWOKA1155 :
🥰🥰🥰
2026-10-12 19:02:53
2
maazu.alhusene
Ma'azu Alhusene :
[Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant]
2026-10-13 08:19:57
1
To see more videos from user @moustapha5101, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About