@zainababdullahizarewa: #wivesconnectforum #niameyniger🇳🇪💃🏻🔥 #ghanatiktok🇬🇭 #saudiarabia🇸🇦 #cameroontiktok🇨🇲

Wives Connect💜💍
Wives Connect💜💍
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 12 October 2026 18:56:34 GMT
62944
5148
221
261

Music

Download

Comments

queendtani6
zeedantani6 :
wlh nikan ni ake cutarwa kuma nayi nayi asakeni ankiyi
2026-10-12 20:24:53
53
user506137592533
user506137592533 :
Ban yadda ba Wallahi
2026-10-12 19:48:38
39
hishamatu
Hish@ma🍃Gombe💥 :
Maganar gasky duk lokacin da aka samu matsala cewa nake arabu mana saime😂haka yana nupin nice nafi laihi???
2026-10-13 06:38:38
11
user2926812410596
Mariya ado Muhammad :
akwai gyara a maganarki
2026-10-13 07:36:13
10
miemiesageer
virtuous woman 👑 :
Not in my case wallahi
2026-10-17 16:54:36
1
user8590853486962
Mrs Yarima :
Nida mijina in Sha Allahu sai mutuwa wallahi kutayani adduaa please [Pray]
2026-10-16 15:58:48
1
mamanafrah29
Hauwa Bello :
Dan Allah anty kisani group dinki
2026-10-13 05:46:39
3
bilkisu7376
Miss Beeley💞 :
ni bn haihu Amma wlh ni ake cutar nayi nayi a sake an ki
2026-10-13 12:25:59
3
gremamouhanmed
Grema Mouhanmed :
wlh halinda muke ciki kenan nida matata abu kadan cewa take in saketa 😌
2026-10-16 18:39:39
0
jamilaaminu859
neolife manager :
ni ake cutarwa amma akace inbazan yi hakuri ba inje kotu danaje kuma har ynx ana rokon inkoma
2026-10-18 12:02:05
1
ummashareef24
ummashareef24 :
ya seen ba hakabane
2026-10-13 12:14:48
1
oum.neehal2
adaweyyah :
wlh wlh hakane y faru dni karshe saida muka rabu koma har yanxu bibiyata yake
2026-10-16 15:10:11
1
amadouaichaamadou49gmail
amadouaicha855 :
wlhy maganarki gaskiya ne haka nike fama
2026-10-15 10:54:21
1
hiswife3060
M&A SKIN CARE3060 :
Haka suke wallahi
2026-10-14 00:34:34
1
abbankhairatbkd
abbankhairatbkd :
wlh wani lokacin rabuwar ce mafi a'ala
2026-10-13 12:52:51
1
user4160237177473
ummi'ta🥰 :
gaskiya banyarda damaganarki ba ai matsala kala kala ce
2026-10-13 15:27:57
1
user1574815392672
user1574815392672 :
banyarda da wannan maganar takiba
2026-10-13 16:25:23
1
deejartkitchenmore
DEEJART KITCHEN & MORE :
Azo asiya kayan kitchen bb tsada wllh
2026-10-13 18:02:49
1
teesauc7
Mum abyad :
I like you so much aunty zeey
2026-10-15 08:41:15
1
amina.umar769
❤️ :
Kaii maganan ba haka take ba gaskia 😩
2026-10-13 08:02:34
1
zeetah761
zeetah761 :
Me samosa ta iso nan kuwa?😂
2026-10-13 16:18:17
0
n12fsa1
OumNihal :
gsky ba hkane
2026-10-12 20:53:32
1
batulaadams7
batulaadams :
wlh haka mijina .yakecewa kuma ahine baida gaskiya
2026-10-21 07:27:01
0
mrs.iliyas
mrs.iliyas :
Wlh idan muka sami matsala ko ina da gaskiya cewa nake ya sakeni ba sai wanda yafi kowa laifi ba
2026-10-14 13:54:06
1
bilkisusunusi
Bilkees_beely🌺🕊️ :
wallahi tallahi zancenki haka yake kokaɗan babu kuskure aciki
2026-10-14 08:07:56
1
To see more videos from user @zainababdullahizarewa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About