@deeqsoo.bac:

deeqsoo.bac
deeqsoo.bac
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 12 October 2026 19:33:05 GMT
138956
19952
659
236

Music

Download

Comments

hayatie559
Hayatie :
Wlhi ta burgeni muna alfahari da ita😂😂😂
2026-10-13 09:06:29
61
user7680051936967
jannatullah :
ashe har yanzu ana zuwa hira Allahu akbar
2026-10-13 07:49:54
130
auntymakeup323
fatima abdullahi :
Dan Allah kayi hakuri baby naci amananka amma karka rabudani inasonka wlh 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-13 06:30:03
65
yusufcoins01
PH. Yusuf coins :
Kasani cewa cin amana ba kuskure bane, son zuciya ne bbu inda akace idan anci amanarka ka yafe, hkr daya ne kawai kamanta da ita ka cigaba da Gina rayuwar ka wlh in Sha Allah zakaga sauyi a rayuwar ka, am about to reach yrs without any gurl in my life still inajin dadin ryw nikadae, duk duniya bbu abunda nk gani shirme irin soyayya a ynz
2026-10-12 22:35:32
77
aishanasir8181
Baiwar Allah 🦋🖇️🤍 :
Sai kukaji na rabu da yaron nan ko 😭💔
2026-10-13 09:05:16
15
user5166901019879
saudat :
never give up
2026-10-13 06:14:25
1
user6147634466121
Bashir Muhammad :
zama da budurwa Daya hatsari ne dani ne gun wata kawai Zan wuce
2026-10-13 14:11:13
12
auntybaby132
❤️‍🔥BABY CHICHIWEE ❤️‍🔥😜 :
never give up wlhi, irinsu akarshe saikaga Kaine ka aura bani banza ba wlhi
2026-10-13 04:43:41
12
queen.mirah33
queen mirah :
sorry bro abunda ya faru kenan da ni jiya amma Wanda Nike so ne ya zo ya same no da wani wlh duk jikina ya mutu Kuma ya ki daga wata ta
2026-10-13 06:14:30
5
ghali.abdulmumini
Ghali Abdulmumini08 :
matsalar budurwa daya kenan wallahi [Tears of joy]
2026-10-13 09:44:17
5
saadazgb8eo
🦋SA’ADATU🦋 :
Sai kakoma gida kabarta🥹🥺
2026-10-13 08:48:59
5
ibrahim_muhd_sabo
IBRAHIM_SABO :
kaje fira ka tarar tana fira da wani zakace 😀. mu ai Allah ya dauke muna wahala insha Allah. a wannan zamanin ko mata zan qara ta biyu wlh ba'a wata uku tsakanin nema da aure
2026-10-13 08:03:21
5
ummuadnan530
ummuAdnan :
haka zai samen ina hira yajiran inzo kuma bazaice komaiba yayanmu biyu yanxu naga Ramawa yake[Teary eyed][Teary eyed][Teary eyed]
2026-10-13 13:36:52
5
umar.muhammad.kazu
Umar Parouq Kazura :
Love always is a scam 😭😭
2026-10-13 13:15:50
1
abdulmumin5000m
Abdulmumin Bashir :
Some times love don't favor Men 😭. Allah yi bamu masu kaunar mu da gaskiya.
2026-10-13 11:40:21
1
murtaladantunga0
Murtala Dan tunga :
wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏 ⏰️
2026-10-13 10:14:40
10
umaimah751
mummy's daughter :
ayyah so sorry dear
2026-10-13 13:19:17
2
faisalnasiru755
Am faisal :
Fake love
2026-10-13 12:18:12
1
user8456139506145
beby hameeda :
kayi hakuri
2026-10-13 13:20:20
2
its__babson__001
🅑🅐🅑🅢🅞🅝_🌴 :
kaje kafa efootball 🎮 bro😏😅
2026-10-13 14:10:50
2
umarteeboy10
umar tee,boy :
naka Mai sauki ne
2026-10-13 11:30:16
2
jiddarh140
jiddahauwa muhd lawan :
kabani tausayi😂
2026-10-13 17:18:24
0
mamaah_fashion_hub
Mamaah Fashion Hub :
A siya bags, a dinga gayu ❤️
2026-10-13 13:21:13
2
zarahyangwal3
FATIMA ZARA :
😂😂😂😂 Yayi Dede
2026-10-13 13:39:34
2
user2981798282452
Abdul odija :
sorry please
2026-10-13 14:45:55
1
To see more videos from user @deeqsoo.bac, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About