Ya Allah 🥹 Allah albarkacin jariria nan da bata da hakkin kowa, ya Allah ya dawo da su gida cikin koshin lpy, yaranan kuma Allah yasa masu ceto ne🥹
2026-10-12 20:24:46
77
Ramlat💜💜💯💯 :
Ameen ya allah🤲🤲
2026-10-13 08:11:20
7
khairat baffah :
ameen ya rabbi
2026-10-13 07:15:44
2
MrsTafisun mijinta🕊️💍CEO LCE :
Ameen ya Allah [Crying]
2026-10-13 05:56:24
2
HISBAH LEGEND NIGERIA 🇳🇬🦅 :
Wlh Millennium City muna chekin wani Hali
2026-10-12 20:22:25
53
halifancy66 :
2026-10-12 20:20:06
46
𝐃𝐀𝐍__𝐌𝐀𝐌𝐀_𝐉𝐑 :
Yanzu wasu zasufara ganin laifin shugaban kasa
2026-10-13 06:09:21
5
al.ameeen.saleh :
wllh wllh abas pulani yanzu yanzu barayi suka taremu ahanyar mu mun taso daga lagos zuwa kwara Amma Allah yatemu mun tsira daqar musalin 1:30
2026-10-13 02:39:18
9
Sayyid Muhammad :
Yan wahala 😂😂😂
2026-10-12 20:21:06
13
His wife 💖👩❤️💋👨 :
Yaranmune suka nutse a ruwa😭😭😭😭 , Ya Allah ka kubutar da wadannan bayin naka🤲🤲🤲
2026-10-13 05:02:30
14
عاىشة🦋🥹💙 :
Allah ya kubutar dasu🤲
2026-10-13 04:50:41
5
ČÄŁĽ~M€! ☠️SĶ :
Ameen thumma Ameen
2026-10-12 20:54:11
4
Ruky baby :
ameen ya rabbi 😭 😭 😭
2026-10-12 20:38:19
2
ADAMU MASOYIN ANNABI :
wallahi mukula da Sallah akan lokaci
2026-10-12 23:34:29
9
zainab idris :
a haka kuma wasu suke talan tunibu Allah kana gani
2026-10-13 05:24:14
5
Abakar Mohammed :
ameen summer Ameen 😭😭😭
2026-10-12 20:54:05
1
Menat beauty 🌹 :
Ameen ya Allah 🥺
2026-10-12 20:29:55
5
fateema_fulani_official :
Wallahi danaga video Saida nayi kuka Nigeria Kenan Allah ya isar’mu🥹tinubu must GO Insha Allah
2026-10-12 20:35:40
12
Fatimabamai :
Allah ya kawo mana karshen insecurity a Nigeria 🙏🏼❤️jama’a muna sayerda kaji manya a Gombe, muna turawa duk inda kuke a fadin Nigeria 🇳🇬
2026-10-12 20:25:42
15
Daddy’s girl🌹❤️💕 :
Wlh yanzu 1 year ina makaranta bantafi gidaba saboda ina storan zuwa gida hayya babu Lfy daga maiduguri zuwa Abuja. Yaran masu kudi sunabin jirgi mu kuma Yaran talakawa sai allah
2026-10-12 20:49:04
11
Asalameya :
Dan Allah Al Umar Musulmi mu tashi muyi Koh da rakaa biyu ce mu Ruki Allah da wannan addu’ar . Yhayyu Yqayyum ymujibal muddarru izada’ah. Allah ka kubutar dasu🤲😭😭
2026-10-13 05:31:31
6
Maryam :
Ameen ya Allah
2026-10-13 07:38:01
1
Khadija :
Ameen ya hayyu ya kayyum 😭😭😭
2026-10-13 07:57:26
1
yellow man 👞👞 :
amee ya allah
2026-10-13 07:57:53
1
To see more videos from user @abis_fulani, please go to the Tikwm
homepage.