@mr_ngo_001: Allah ya tsare mu daga sharrin mutane masu mugun nufi! Labarin sace wani iyali, miji da mata da karamin yaro a Millionaire's City, Kaduna, ya sake jefa kowa cikin tashin hankali. A lokacin da aka shigo musu, abin ya basu damar rufa wa kansu asiri ta hanyar raba tufafi bayan fitar da su cikin dare. Yanzu kuma k!dn@pp£rs din suna neman kudin fansa har naira miliyan dari uku. Muna kira ga jama'a su taya su addu'a Allah ya tona asirin masu wannan aiki kuma ya dawo da iyalain su cikin koshin lafiya. Amin.
Ya Allah ka isar da ikonka Akan wadan nan bayin naka saboda sirrin dake cikin alqur’ani 🤲🏻😭😭😭😭😭
2026-10-13 08:40:45
41
dy :
Ameen ya robbi
2026-10-13 07:16:40
5
baby Rashida One Love 🔐 :
inna lillahi wa Inna ilayhi raju'un kaya Alana allah Allah Allah life here and the capital
2026-10-13 13:47:56
5
Maman Zee :
Innalillahi wa'inna ilaihir raju'un Allah Ya kubutar daSu cikin aminci Ameen ya Rabbil Alamin
2026-10-13 14:31:17
15
@Adamsy :
May Almighty Allah protect us for any Evil Eyes
2026-10-13 06:27:28
4
Shareef Isah :
sorry life
2026-10-13 06:55:02
4
Nass~Of Niger :
Inna lilahi wanahi rajuuna so painful 😢😢
2026-10-13 16:07:21
1
usnam Adamu 08143279987 :
tdgc I hdi CD is
2026-10-13 06:22:08
3
🐊🐊🐊saha1 :
Allah y kawo masa mafita
2026-10-13 12:33:30
13
ARMY BOY :
Allah kawo masa mafita
2026-10-13 07:20:16
13
Balkyz Kabeer❤️ :
Allah ya kubutar dasu dan Alfarmar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihim Wasallam
2026-10-13 11:58:14
11
humairat jibrin :
ya Allah kabamu zaman lfy akasarmu Ameen 🤲 ya Allah 😭
2026-10-13 10:41:21
9
spicerite.ng global :
Allah ka kubutar da wannan bayi naka badan halinmu ba😭😭😭
2026-10-13 09:59:07
10
Maman daddy :
Allah ya dubasu Allah yafida su daga wannan halin da suke ciki🙏
2026-10-13 11:07:00
6
💞 beenafa❤️🩹💞 :
wayyo allah
2026-10-13 07:11:56
5
jamilu abdullahi :
ya ALLAH Dan izzaka da buwayarka kabasu mafita kaku butardasu
2026-10-13 06:35:34
5
Lukman Hahuna :
Allah ya dawg mana dasu lafiya 🤲🤲😭😭😭😭
2026-10-13 11:50:35
5
Rukky's Collection :
Innalillahi wa inna'ilhil raju'un 😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲
2026-10-13 10:49:41
5
Aysha beby :
amen
2026-10-13 06:37:09
5
vuvun :
ameen
2026-10-13 05:22:15
9
ummuAslam henna :
Allah kakubu
tarda su
2026-10-13 07:14:15
5
mafiiiii :
allah kasakama wanda aka zalinta
2026-10-13 07:09:08
7
zeebaby gombe :
Allah ya firar daku
2026-10-13 06:36:59
7
autar mama :
Allah ya fidasu Allah kashiga lamarinmu da muduka baki daya Allah katsare mu da tsarinsa Allah ka kubutar dasu ameen Allah yatsare mu da tsarinsa Allah katsare gabanmu da bayanmu
2026-10-13 07:27:37
17
maryamalhajibunu0 :
Ameen ya Allah 🥺🥺🥺
2026-10-13 05:16:33
10
To see more videos from user @mr_ngo_001, please go to the Tikwm
homepage.