@abba_bloger: Wannan mutumin yana aika saƙo ga Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, inda yake cewa jihar Kaduna tana da yawan sojoji. Saboda haka, ya buƙaci gwamnan da ya taimaka wajen ceto wannan mutumin da iyalinsa. NOTE:this page does not support violence #Kaduna #UbaSani #RescueMission #Security #ABBA_BLOGGER
Choosing Tinubu as president in 2027 in Nigeria is not politics, it's a crime against humanity. Na
2026-10-13 09:46:53
6
Gwaskaneh 😎 :
BA RABO DA GWANI BAH malan Allah yamaka mafita 🙏
2026-10-13 07:51:51
11
Yusuf Ishaq :
shi matsalarshi kujera ce
kuma kujera sedai ta gidan su in sha Allah
2026-10-13 07:26:50
17
khalifa :
Wlh munyi rashin mallam
2026-10-12 21:00:17
17
❣️OUM Ahamad Aban ❣️💯 :
ai mu tunda mln ya sauka wlh muka shiga wani hali
2026-10-13 10:30:26
5
Dj Sp :
We miss El Rufai 💔
2026-10-13 08:10:46
0
mardeey19 :
Allah Yakawo mana sauki wanna Abu 🙏🙏🙏🤦♀️
2026-10-13 11:45:04
1
Babangida Rlemo :
Kar Amanta Da Sallah Akan Lokachi
2026-10-13 12:06:04
1
0ppycialjudge :
2026-10-13 06:50:06
6
Kabiru Abdullahi :
WANNAN GAS KIYANE
2026-10-13 10:14:05
2
Ismail sulaiman :
Nigeria kenan
2026-10-13 10:06:43
2
1120suzukioo1kd💥✌🥶☠ uk 🇬🇧 :
😂😂
2026-10-13 10:46:57
2
nuhu_vinijr :
Allah hu akbar
2026-10-13 11:37:43
2
Muhammad kd 🌙🌙 :
🥹🥹
2026-10-13 09:40:39
2
Rabimannir Sarkinnoma :
Allah yabiya baba
2026-10-13 09:49:56
2
SMAN📈📉📊 :
EL rufa I 💪💪💪
2026-10-13 10:19:25
2
zarah :
Marsalan yan kaduna basu fiya fitowa Zabe bah Wlh bah kaman kano bah kaduna zakaga Ana zabe amma se an ringabi gida gida ana cewa dan Allah ah fito zabe shiyasa wannan yaka mata mu fito muyi zabe koh dan mu tsige uba sani
2026-10-13 13:25:02
0
user937990322567 :
ya Allah 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-13 09:37:43
2
Habibu Habibu :
gaskiya na
2026-10-13 10:26:25
2
M tahir Hussaini :
allah y iash
2026-10-13 09:43:43
2
U-S LUXURY HENNA STICK KD :
Wlh bamuda tsaro a kd sbd bsmu mori shugaba ba
2026-10-13 08:57:10
3
ARAF VENTURE'S :
Allah s w a ykwowa Nigeria mafita
2026-10-13 05:43:24
4
Abdulmalik Shuaibu :
Allah yasaka mana shuwa gabanninanmu suncoceemu
2026-10-13 09:57:20
2
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm
homepage.