Wallahil azeem iyayena ko giya xasu sha sai na basu kudina
2026-10-13 08:37:54
163
B SHUGABA DORAYI :
Wllh saimun basu kudin mu domin dan su muke nema
2026-10-13 00:14:39
150
s man k,haruna maiyaki :
Damu da abinda muka mallaka duk na iyayenmune dan haka iyayenmu allah yasa kuyi kyakkayawan karshe
2026-10-13 10:31:54
56
rahmatullah investment :
itama wannan Sunnah ne?
2026-10-13 07:24:09
47
MIMI’S OUD BLENDS :
Gaskiya kai ba mutumin arziki bane
2026-10-13 09:25:15
72
Habou issa Adam :
malan way kanada iyaye na halak k
2026-10-12 21:48:21
24
kabeer dan bahaushe :
Gaskiya kenan. Mai hankali Ko Wanda haka take faruwa akansa Zai fahinta🥰
2026-10-13 01:01:48
21
Ahmadluke1000 :
ya zamu yi to , namu suna rainawa Amma baza mu iya dainawa ba wallahi, kusan Rabin albashi na su nake turawa, da naje hutu ma gida Cewa suka yi da kudin motar da turo ban zo ba
2026-10-13 06:55:18
18
Fatima yusuf :
Allah yahana yaranka su taimaka maka dako sisine ko kana cikin susane
2026-10-13 19:56:58
14
FATEEMA❤️🌹 :
Wani lokacin sai narasa ina ka dosa wlh
2026-10-13 08:01:56
12
ibrahim mustapha sani :
wan nan maganar da yake fada iya wanda yafita wata qasar neman kudi ne ze gane gaskiyar yake fada. Duk da wasu iyayen ba 1 suke da wasu iyayanba to amma masu renuya su sukafi yawa. dan ni ganau ne ba jiyau ba
2026-10-13 06:16:16
13
Muhammad sulaiman Sulaiman :
Nifa zan iya sayar da kaina Abawa iyayena kudin Sukashe kayansu Duka,Mai zanyi da Abinda iyayena Bazasu amfaneshiba,duk Abinda zan samu indai bazan iya bawa iyayentaba to Allah yahanani wannan Abin,idan Kuma nasamu Allah yakwaceshi gaba daya
2026-10-13 10:06:02
20
🌿khadeeja🌿 :
haba dr yazaka dinga bada fatawar yaya su bujirewa iyaye to mudai muna allah wadai da wannan shawara ku wlh koda duk abinda muka malakka zai kare indai munsamu se munbasu. iyaye fah tir da wannan fatawa
2026-10-12 23:48:45
9
Danmdara :
:Mahaifina yarasu 2012 lokacin bana sana'ar komai ballantana in tallafa masa a yanzu idan na tuna banyi masa komai ba har yarasu sai inji duk raina ya baci na damu. to banason in kara maimaita wannan bakin cikin mahaifiyata tana da rai wallahi tallahi billahi idan na samu kudi mahaifiya tace take zuwa raina. inajin kudi sun shigo nake ware mata nata nifa indai ban turawa mahaifiya ta kudi ba gaba daya sai inji jikina babu dadi ni inbata shi yakesa injini cikin kuzari da karfi, Allah ka bani kudi inta bawa uwata koda zata raina saina kara mata uwa maidadi dani da kudina da kayana duk na uwata ne
2026-10-13 12:04:11
6
Ibrahim saidu :
wllh iyayena kozan karar da abunda na Mallaka A rayuwata ,koyasuke Koda nanemo kwacewa suke narantse da girman Allah sai nabasu,Kai nifa da da yanaba mahaifi rai wllh dayanxu babana baimutuba ,wllh rashin lafiyata baitadaman hankali kamar yanda innaji babata bata lpy ko babana
2026-10-13 03:30:46
8
shaharani masoyin fadimah :
nima nayi tir da wannan shawarar
2026-10-13 10:34:43
5
Maikarofi :
lokachin dana fara Aiki a oceanic bank 1996/97 albashina na farko dana dauka iyayena dukansu sun rasu wallahi saida nayi kuka saboda Allah baibasu damar chin irin wannan kudin ba
2026-10-13 21:56:16
7
سليمان العدوى :
ya allah kabamu ikon cinye jarabawar iyaye
allah kayi tabamu muyi tabasu suyi ta renawa🙏
2026-10-12 23:47:34
30
Assafah :
Ba aya ba hadisi
2026-10-13 10:40:46
9
mrs Kabir 💕🇸🇦, :
bazan iya Hana iyayena ba indai ina dashi ✍️👌
2026-10-13 04:03:28
13
Dan rasha :
to taya za a samu girmama iyaye awajanka
2026-10-13 09:17:43
6
alaminibrahimsadik :
wlh Ko xasu Rai Na saimun Basu Wani Sabon Neman trending yakeson yayi kai usaini a Waya Bayan annabi yace muyi musu biyayya xaka hanamu tunda Suka haifemu Komi namu nasu ne
2026-10-13 10:18:20
6
To see more videos from user @dr.hussainkano5, please go to the Tikwm
homepage.