@san_kowa: FATAN ALKAIRI ALLAH YAYI MUKU SAKAYYA UWA. Damuwa ta dameni - dan naga mutan wannan Karni - Sun mance fadan Alkur'ani - da yace a kyautatawa abbi har da Uwa. Mace tushen albarka - mai saita tunanin ka - sittirace a gareka - Rabbu shi yafada sai sa ita ake Natsuwa. Da tana yar yarinya - sannu sannu ana tafiya - in komai ya kankama sai ka jita adakin aure ba makuwa. Mace mai wani tasiri - gwana ta yawan ayyuka tari - sannan itace ma'ajin sirri - in nagartattace ba kai ba da muwa. Cikin ayyukan nata - ya sanya mahaifa ajikinta - shike tasarifinta - nan yake aje da a ciki nata badamuwa. Mai ciki ikon Allah - mai sanya uwa kila wakala - tinaninta kulum akwai matsala - dan ana rasa ran da wataran har da uwa. Daga Alƙalamin Sayyidi Usama na Turaki

San Kowa
San Kowa
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 12 October 2026 21:50:09 GMT
1444
218
4
2

Music

Download

Comments

ibrahim.khalid767
Ibrahim Khalid mlf :
dan Allah Dan uwa ataimakeni da wannan kasida 🙏🙏🙏🙏
2026-10-20 18:50:17
0
abubakarusuman028gmail.c
abubakarusuman028gmai :
🥰🥰🥰
2026-10-13 14:36:17
1
alayi824
BALAJiMAL.ZAKBARi🫶🤲 :
🤲🤲🤲
2026-10-13 16:23:41
1
real_kalifaumarusmanbaba
real_kalifaumarusmanbaba :
🥰🥰🥰
2026-11-04 12:19:55
1
To see more videos from user @san_kowa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About