alhaji zaidu wlh idan naji acawa a Kwai masu gida Mugaye banayadda wlh mai gidanmu a shikarar da muka fita manager Jinmu 1.5 akabasu sannai a kakai iyayinmu Mata a kakaisu umara wlh alhmdlh Allah ya bawa kowa uban gida na gari
2026-10-13 09:52:36
9
Sasa :
nidai megidana allah saka masa da alkhari nayi biyayya kuma ya koyamin kasuwa sosai shiyasa nabar kiransa mai gidana sedai banana.
2026-10-13 06:13:50
7
A B K 🦅🐐🦅 :
Narantse da Allah shekara Goma Ina Tare da Mai Gidana Kuma ah cikin Wa'ennan shekarun kusan shekara shida Nayi Ina zuwa Garin Kano kasuwan kwari siyan kaya, Amma wallahi da Allah ya kawo rabuwan mu Naira biyar Bai bani ba Haka muka rabu Dashi
2026-10-13 08:23:07
5
ibb na duwa provisions :
tab kace narike ogana dakeu zanchi zansha zansa kati abunchi harda nama ga 50k awota alhamdulillah
2026-10-13 06:33:48
7
A-JAFAR :
Ni ayanzu ina cikin jarabawa amman bazan taba zagin Masu gidanaba tunda na iya kasuwa tasanadiyarsu Alhmdllh
2026-10-13 06:22:25
3
Halsto :
kuci gaba da zuga yaran shago suyi biyu Babu domin mafi yawan yaran shago bada zuciya daya suke zaune da su ba. Amma duk yaron shagon da yake zaune zuciya daya da mai gidan sa, Allah yana taimakon sa.
2026-10-13 08:40:16
1
son annabi ba wa sa ba 🥰 :
ni day mai gidana yayi mini ko mai allah ya bi ya sa da gidan aljanna
2026-10-13 08:02:01
2
a.ugeneralenterprise :
nidai megidana ina alfahari dashi wlh Allah yakara jan kwana
2026-10-13 09:44:20
1
Sadik Me Zare 🧵 🪡 🧵 :
Allah kai mana arziki duniya da lahira 🙏🏼🙏🏼🙏🏼
2026-10-13 09:58:15
1
TANKi NA AUWALU MATI :
ni dei me gidana sai dei ince Allah ya saka masa an siyamin Babur Kuma kullum iya sallamata wlh 5k ce Kuma bani da aure Amma dei nauyin mahaifiyata akaina yake Kuma zan danyi harkokina insamu wani abu
2026-10-13 09:37:41
1
DAN HAJIYA ✨ :
Allah yarufamana asiri duniya da lahira
2026-10-13 07:05:39
1
✨💸 HUZEE MONEY 💸✨ :
wanna haka yake
2026-10-12 22:30:34
1
mj maraya :
wannan hakane me gidana
2026-10-12 21:56:54
1
IBRAHIM RANDY :
Hakan suken masun gida
2026-10-13 12:09:38
0
SHAMTEX INVESTMENT NIG LTD1️⃣ :
zaidu abaya
2026-10-13 12:31:19
0
🌱OFFICIAL USEEY🌱 :
alhmdllah Allah ya qàra sawa neman mu albark baki daya
2026-10-13 12:46:30
0
Haleeper Romeeo🤍 :
Hmmm
2026-10-13 12:51:31
0
Abaya001 :
Tabbas hakane wnn me gd ashe kalura
2026-10-12 23:50:19
0
Usman :
Allah ya tsaya mana
2026-10-13 11:39:23
0
Sulaiman🇳🇬🏃🇿🇦📊📈📉 FX :
alhdllh mukan
2026-10-13 11:48:36
0
MD MEDICINE STORE💊💉🇳🇬🇩🇿 :
harge be wlh ni abinda mai gida na yamin wlh baxan taba yape mai ba duniya da lahira