@jbchausa: Ana yi min zagon ƙasa tare da yi min barazana ga rayuwata saboda gudummawar da nake bayarwa a fannin tsaro a ƙananan hukumomin Bakori da Danja – Zargin Hon. Bello Idris Nadabo, ɗan takarar Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Bakori da Danja a ƙarƙashin jam’iyyar APM

JBC Hausa
JBC Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 13 October 2026 05:39:59 GMT
9306
715
17
69

Music

Download

Comments

samaila1697
ismail :
Allah y biyaka
2026-10-13 11:11:14
1
raman3809
ABDUL939 :
Allah yabaka nasara
2026-10-13 15:52:24
0
ygj0190
BSWAN FARMSTEADPOULTRY & GOAT :
Allah ya saka maka da alheri amen
2026-10-13 16:34:32
0
gidanbesfa
GIDAN BESFA :
wlh wannan gaskiya ne
2026-10-13 19:54:19
0
a..y..layee3
A. Y. LAYEE :
wannan gakiya ne dan majalissarmu na gobe insha allahu
2026-10-13 10:38:32
1
abban.jafar91
Abban jafar :
wannan gaskiyane wlh kumamuna godiya Allah yasakama da Alkairi 🤲
2026-10-13 10:17:26
0
justice.abumuhdbello
JUSTICE ABU MUHD BELLO :
Ubangiji ALLAH yasakamaka da Alkhairi 🙏💖🙏
2026-10-13 14:53:56
0
yahayabala223
yahaya bala (kaigama) :
Allah yayi maka albarka jagora 💯
2026-10-13 10:48:02
0
nazir_umar1
Nazir Umar :
Muna godiya Hon. daga Kkm
2026-10-13 09:31:05
0
aliyu.muhammad607
Aliyu Muhammad :
Allah yasa Alheri
2026-10-13 08:59:09
0
kabeerkia02
kabeer kia :
ALLAH YAQARA BAKA KARIYA DAN MUTANEN BAKORI
2026-10-13 16:31:08
0
aliyu.muhammad607
Aliyu Muhammad :
🥰🥰🥰
2026-10-13 08:58:53
0
baba.habu954
@baba.habu95 :
👍👍👍
2026-10-13 09:42:35
0
sanibsihir408
Sani Bsihir :
🥰🥰🥰
2026-10-13 18:57:17
0
user5613550262814
user5613550262814 :
🥰🥰🥰
2026-10-13 20:21:35
0
yahya.yandz
yahya muhammad kutugum :
[Pray][Pray][Pray]
2026-10-13 15:26:19
0
aliyu.muhammad607
Aliyu Muhammad :
😳😳😳
2026-10-13 08:58:49
0
To see more videos from user @jbchausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About