@ummi_hamma: Meya faru da Jan ajine Jama’a😂

Ummi hamma
Ummi hamma
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 13 October 2026 09:51:00 GMT
53426
8635
297
121

Music

Download

Comments

thegreat1400
THE GREAT USMERN :
na momey we dey find 🤣🤣🤣
2026-10-14 10:03:37
0
sadiyazaki4
S🍂 :
Ai macce mai class har kullun da class dinta
2026-10-13 10:07:10
49
auwal_assalafi
auwal_assalafi :
Gaskiya dena kulasu mukayi🙏😂mungano kawai kanemi kudin shine first 😂
2026-10-13 12:04:43
41
sidifari01
@ vvak@r :
muma ynz ajin ne damu [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-13 13:04:48
2
auwalabubakar1925
auwalabubakar1925🙏🇳🇬🪡🇲🇱 :
Ina me samosa
2026-10-13 23:06:57
0
brixbash
𝑩𝒓𝒊𝒙 🦅  :
mai samosa tazo [Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-13 14:03:49
12
muhammadisangala
muhammadisangala :
Sweetheart 😍
2026-10-13 11:10:25
0
gannama0
✨️꧁༒ Ganama ༒꧂✨️ :
Me samosa ta iso nan kuwa
2026-10-14 21:50:25
2
nalarabajunior0
Nalaraba junior :
Everybody is looking for money now
2026-10-14 09:28:57
1
arishijr
🫧 𝔇𝔢𝔢𝔮𝔰𝔦𝔯 🫧 :
Nipah wallahi kinamin kyau… irin sosai din nan pah 😎
2026-10-14 11:27:26
1
sadeeq_jmr
sadeeq_jmr :
That was then 🤣
2026-10-13 10:54:02
3
makeeyyu3
Makeeyyu :
akwai fa masuyi😂😂 ni budurwata ma cewa tayi bata gane ni ba😂😂
2026-10-14 16:27:24
1
bilkisu.muhammad909
Bilkisu Muhammad Sani :
hasalima na gidan mu sai da sujawa matan class😂😅
2026-10-14 15:19:58
1
avdoulelyeah
Avdoul-Elyeah :
yanzu ai ajin ya dawo wajen mu
2026-10-13 10:56:24
8
mr__m.i
Mr. M.I😎 :
Yanzu mazan ne ke jan aji ai😅🤭
2026-10-13 13:50:00
9
jamiluharunaone
Jamilu Haruna one :
haba yanzu kafin kanema ana neman ka
2026-10-14 10:08:36
1
zuhairu079
Zuhairu. A. Lawal :
Wallahi ni yanzu idan yarinya batada sana'a to takama kanta.
2026-10-13 15:17:07
6
user79145668854342
ABBAS IBRAHIM NBTX :
gaskiya yanzu kam ba Jan aji
2026-10-13 10:38:01
7
user3925902857605
abdoul kadir smn :
ko yakamata sanaa
2026-10-14 13:33:09
1
sisseummah
sissen ummah :
indabu yayi yawa bayajinmai😁😁😁
2026-10-13 20:10:07
4
lukmanhakeem001
The Gentleman 🦅 :
Makarantar ma ta tushe balle aji 😂😂
2026-10-14 18:40:05
2
hassanjr127
★彡[Dark Mode]彡★🙏🙏 :
Tinubu ke mulki fah yawwa
2026-10-13 12:10:30
2
shamsiyya064
shamsiyyah :
ai yanzu babban aji neman kudi
2026-10-13 15:01:05
2
user63478144226108
maryam/ mariya :
anayi wlh,banbanchi nada danayanzo ,yaran yanzo babu tarbiya,iyayen yanzo babu tsawatarwa, brother din yanzo babu ruwansu da kannensu
2026-10-14 14:20:03
3
drmoremahmoud
Dr More :
yan gidan nako aje suma suke dashi
2026-10-13 15:04:33
3
To see more videos from user @ummi_hamma, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About