@ummi_hamma: Nifa yanzu indai Nakashe murya hankalinsa tashi take 😂😂😂

Ummi hamma
Ummi hamma
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 13 October 2026 10:00:22 GMT
63332
8832
232
141

Music

Download

Comments

abbausman_600
Abba Usman 🇳🇬🇸🇦 :
to ai Angama Tinda zomo ya Haura Danni 😂😂😂
2026-10-13 10:48:36
26
hardiebee
Queen Deeza :
Ni nawa danazo da sexy voice sai yace to "Allah ya ceceshi anzo za'a cuceni"😂😂😂
2026-10-13 11:49:20
53
yushausabitu
yushausabitu :
my wife: hello bebb me: emhhh inajinki my wife: I love you me: 😄😁 too me kuma yau kikeso
2026-10-13 15:46:41
10
hezy.___
FAUZU👣 :
budurwa ta fa kafin tayi Accept dina idan zanyi mata voice sai nayi na delete dinshi wajan sau 10 Amma yanzu😂hhhhh
2026-10-13 10:08:12
22
sodangi26
Sodangi 🎀 :
Ae Nii Dana fara kashe murya zece anya ba cutana zaayi bah😂
2026-10-13 13:48:30
6
kingibes.collection
Kingibes_collection :
😂😂😂💔💔💔 nikam cewa yake bani d kudi 😂💔
2026-10-13 14:12:35
6
mr.abberh
Abdulsalam iliya :
nifa dama ban iya kashe murya ba
2026-10-13 10:49:59
5
user7768080048738
user7768080048738 :
ma cha allah hakane
2026-10-13 23:04:26
2
ahmeeth_jr
𝔄𝔥𝔪𝔢𝔢𝔱𝔥✨ :
Ina mai samosa
2026-10-13 13:40:53
3
musaumar808
Musa Isah Umar :
Baki da lpy ne 😂 kina zuwa makaranta 😂
2026-10-14 21:31:06
0
....allah.gatan.ba
بشير .،،،، .Allah gatan bawa :
Sai da ku mata 🤔🤔😂🤸🫶📿🫵🇳🇬🫂🇳🇪😂😂😂😂
2026-10-13 22:34:40
4
zainablaminisah
UMMU AL-AMIN💕😘 :
Zaman aure is reality life 😂😂😂😂
2026-10-14 07:31:42
1
na.sayyada.karwai
Al anas message love ❤️‍🩹📷🙏 :
hhhhhhhhhhhhhhjhhhhjhjjjjhhhhhhhhhhh wallahi kinbani dariya
2026-10-13 19:12:05
1
erbabalove
Queen-erbaba :
I swear same here 😂
2026-10-13 11:21:24
2
zoubeida.oumarou
Zoubeida oumarou :
😂😂😂😂Ni ce wa yaké Wallahi yau lahadi ne banida kudi😂😂😂
2026-10-13 17:28:49
5
mrs..ahmad.kitche
Uza’s Cakes and More :
Azo asai cake mutanan kirki🥰
2026-10-13 11:20:05
6
official_hafeez1
Hafiz Salis Adam :
bank to schools 🤣
2026-10-13 16:45:17
1
taheer2211
TAHEER 001🇳🇬🇨🇮✅ :
hhhhh ya rafko jirginki🤣
2026-10-13 10:59:46
6
aisharabiualhassa1
Aysher babe😘 :
Allah ka aurar da mu 😥🙏
2026-10-13 14:40:24
5
perfumes_by_umaimah1
Aisha Abdullahi Wuyo :
Damuwa ta kuzo ku siya Tulare 😄
2026-10-13 11:27:51
5
nafeesayusuf437
@feenarh❤️🥰⫷⭕❥⫸ :
Ni damuwa ta a Siya Dambu
2026-10-14 20:38:57
0
usma.niyya
Usmaniyya💥 :
nifa da tafara irin wannan kashe muryan nasan cutata zatayi wallahi😅
2026-10-14 15:22:54
0
babakhalifaalhamdulillah
baba khalifa isah 🇳🇬🇱🇾 :
sosai
2026-10-13 11:47:18
3
maccidosokoto1
Maccido Sokoto :
Wlh ku hakane 🤣🤣🤣
2026-10-13 11:10:45
3
aysheskitchen
Ayshe’s kitchen :
An zama daya aure dadi 🤣😂
2026-10-13 16:49:14
1
To see more videos from user @ummi_hamma, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About