@dan_manya_0001: Mutane uku da sun kwanta bacci da burin Allah ya tashe su lafiya gobe da safe, su ga juna, su ci gaba da rayuwarsu cikin kwanciyar hankali kamar yadda suka saba. Amma a yau sun wayi gari, suna cikin wani hali da sai dai muce INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJI'UN Kaddara kai ne nan a wannan halin, a matsayin ka na uba, kana da ɗanka ko yarka jaririya, da kake ji za ka iya sadaukar da komai domin kare ta. Amma yau kana kallon wannan jaririn naka, kana sane da cewa bai ma kai shekarun fahimtar abin da ke faruwa a kusa da shi ba. Bai san menene garkuwa da mutane ba. Bai san menene kuɗin fansa ba. Bai fahimci dalilin da zai sa wasu suyi garkuwa dashi ba. Allah Ka Kubutar Da Bayin Nan Naka!
DAN_MANYA_001
Region: NG
Tuesday 13 October 2026 11:29:02 GMT
Music
Download
Comments
S S FAMILY🇳🇬@@ :
sorry my border 😂😂😅
2026-10-13 20:50:10
0
jibirima :
sorry life
2026-10-14 15:31:43
0
SULAIMAN ADAM 🥰🥰💖🥳D.W.N :
sorry my man
2026-10-14 08:43:38
0
abdulaziz3222✌🏻 :
ameen summa ameen my brother 🥰🥰🥰
2026-10-13 14:00:34
0
Bäbã Alhaji :
Allahumma ameen ya rabbil alameen[Crying][Crying][Crying][Crying][Crying][Crying][Crying]🤲🤲🤲🤲🤲
2026-10-14 14:17:10
0
Mhiz Queen :
so sorry 💔😭
2026-10-14 08:59:10
0
Sarah🤍 :
Allah kaine Allah mukuma bayin ka ne ya Allah cikin sakwanni idan kaso zakaga bayan azzaluman chan. ya Allah munkawo kukan mu gareka kaidaya da bakada na 2 ya Allah kakawo muna karshen azzaluman chan da shuwagabanninan namu allah ka kubutar da wadan nan bayin naka cikin sauki🥺 Allah kazama gatan su ya hayyu ya qayyum😭😭😭😭
2026-10-14 12:10:48
1
@U.S.A*** :
Dan Allah dan wani gari neh 🥺🥺
2026-10-13 20:04:16
0
Usman moment :
Ya Allah
2026-10-13 23:05:36
1
king saifullahi 🌷🌷 :
Allah 🤲 kabasu kariyarka
2026-10-14 15:32:35
0
🦋abaza love🦋🥂🐍 :
sorry
2026-10-14 01:14:41
0
Khalid yunusa :
allah ya fito dasu lafiya
2026-10-14 09:23:36
0
Ali Ibrahim :
Ameen ya Allah
2026-10-14 13:01:48
0
adermou :
Allah ubangiji ya kubutar dasu🙏😥
2026-10-14 07:52:16
0
V O A King 👑 of Lagos :
Allah yafito da su lfy
2026-10-14 06:49:21
0
SHAMSU BADO MEDIA :
Ubangiji Allah yakawo musu Mafi ta😭😭😭😭
2026-10-13 23:39:03
0
king 👑 kallamu💔 :
Allah. ya fidaku a handun makiya annabi 🙏🙏🙏 ameen ya Allah
2026-10-14 06:26:32
0
ïtz aa Álïyü úmár :
2026-10-14 16:03:41
0
user5074909858695 :
Allah ya isamuna gadu az
2026-10-13 22:56:47
0
Farida Isah :
😭😭😭Dan Allah dan wani gari neh
2026-10-13 20:51:50
0
user2541218869292 :
2026-10-13 22:46:10
1
nuhu_vinijr :
Allah hu akbar
2026-10-14 12:37:26
1
double d :
allah ya isarmuna ga wa'innan shuwagabannin
2026-10-13 22:00:24
0
Imrana Muhammad :
Allah ya kawo
mafita😭😭😭
2026-10-13 21:28:53
0
Muhammed Jrñ🥰 :
Ubangiji Allah ya fito dasu 😭😔
2026-10-14 14:21:24
0
To see more videos from user @dan_manya_0001, please go to the Tikwm
homepage.