@babbanyaya_: The vidoe was based on eyewitness reports and that the circumstances are subject to official investigation. Please, everyone should calm down and wait for the authorities to conduct their own investigation , We hope jisttice will be serve We should be law abiding and good advocate of peace , Godbless Nigeria #Nigerianarmy #Nigeria #Airforce #Navy #Army @IRONBOI @BAKORIGIDA💥💥 @Abdul Batureey 👮♥️🇳🇬💪 @@YARON MALLAM👳✅ @BATTLE SOLDIER 👽👽 @𝐙𝐀𝐍𝐍𝐀 🦅

BabbanYaYa 🕹
BabbanYaYa 🕹
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 13 October 2026 14:44:36 GMT
229383
37967
750
628

Music

Download

Comments

mohdauwalabdullah
D'First :
Pls next time turn down the volume of your background sound.
2026-10-14 09:24:58
6
imamyusuf6769
IMAM YUSUF ISA :
shima idan haka ne yayi kuskure Allah Yayi masa rahama.
2026-10-13 21:16:10
63
abubakarmuhammadw5
abubakarmuhammadwudil :
gaskiya young sojas ya kamata ku Farka daga baccin da kukeyi, Yaya kana on pass mutane sunxo zasuyi aikinsu kawai saboda Kai soja ne ka zare wuka zaka yanki Wani acikinsu? kana tunanin zasu tsaya suna kallon Kane saboda suna tsoronka? Haba don Allah you guys have to very careful.
2026-10-13 19:06:30
136
topguythesailor
Topguy The sailor :
Mutun yayi fada da yen boko haram yayi fada da bandit duk basu kashe shi ba sai a gda NDLEA 😭😭😭 ya Allah
2026-10-13 17:32:18
71
m.nice001
m.nice001 :
wlh famsa dole
2026-10-13 15:32:22
75
fresh_cele
Fresh_cele :
Amman Maiyasa yacire musu makami ni aganina aii shiyaja suka harbe shi because inda bai cire musu karfe ba baza suyi harbi ba🥺
2026-10-13 20:03:09
38
experience2525
Experience ☑️ :
Inaso kusani maulidi ba addini bane
2026-10-14 07:25:45
20
whitehouseamily1
White house clothing 🥼👑🪡✂️ :
fansa dole in sha Alahu❤️❤️❤️Allah yajikanka black worrior yamzun haka Anakan yin Janaza
2026-10-13 15:24:27
25
maratussaliha884
maratussaliha884 :
Kowa yasan sojoji sunada zafin zuciya Haka mukeyi da saurayina ni kaina baraga min yake ba Taya zasu mare shi bayi komai ba Kuma ya tsaya yana kallan su hmmmm zuciya ajinin su yake fah
2026-10-13 16:05:04
16
miztermathew12
King Mathew Playboy :
may his soul rest in peace
2026-10-13 20:59:28
3
smoll.ak.sai.godi
smoll.a.k💸🇳🇬🇹🇩🇸🇩🇱🇾💸 :
Allah yasa mudace
2026-10-14 08:52:08
2
kwaro511
KWARO :
indai wannan maganar gaskiyane harga Allah yayi kuskure daya cire wuka Yan drugs suma ai ma aikatane kamata yayi yamusu magana ta lumana zasu fahimceshi Koda yake idan ajali yayi kira ba yadda mutum zaiyi ubangiji Allah yamasa rahama Allah yasa aljannar firdausice makomarsa 🙏 🙏 🙏
2026-10-13 22:05:50
7
yusufbello122
BELLO🦅 :
Sorry life
2026-10-14 03:21:11
2
user6003028261962
Young SF :
rest well bro 😭😭
2026-10-13 20:05:23
3
s_zamani_ne
Shamsuddeen🇳🇬🇳🇪 :
Nifa anawa ganin baikamata yacire wukaba Gaskiya Allah yajikansa yayimasa rahama
2026-10-13 23:41:17
6
dhat_guy_r_m001
ƁÄHƊ_Ɍ_M_Ɓ🫵👊 :
fansam mu saidai raii😭
2026-10-13 15:31:49
9
topguythesailor
Topguy The sailor :
So naso dey trained them even if dey wan shoot him dey suppose to shoot him in the leg even if na criminal so that dey will get information dey did this thing intentionally dey know he is soja if not why dey will shoot him 2times leg and stomach mstwwe 🥲🥲 mey Allah forgive him 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
2026-10-13 17:22:03
30
onegeekumo
codin boy silver gombe :
🙏🙏🙏 sorry life
2026-10-13 15:20:51
7
ssmairiga
salmanumairiga :
Ameen 🤲
2026-10-13 15:53:19
6
rayuwa_da_addini001
Rayuwa_da_addini :
Allah yajikan musulmi 🥹🥹🥹🥹
2026-10-13 21:10:09
7
airborn223
Ibrahim :
See me see my regular sorry Lfy
2026-10-13 21:42:04
29
esmaeeldanmam002
￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴DAN MAMA￴￴￴ :
Allah yajikan sa
2026-10-13 14:50:20
6
kherdeejar
Oum Mashkoor💕 :
Abun yazo da ƙarar kwana amma da beyi confronting nasu ba tunda suna bakin aikin su ne, ajali ne yai kira.Allah jiƙan shi da gafara
2026-10-13 19:45:58
21
u.k.b.mando
u k b mando :
Ameen ya Allah
2026-10-13 14:58:47
5
inyassi.inyassi
Musa :
Allah yajikansa yasa aljanna ne makomansa🙏🙏
2026-10-13 15:20:04
17
To see more videos from user @babbanyaya_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About