@pheedo00: #creatorsearchinsights #goviral I ve been trying to learn how to pray tahajud in Islamic language. It's a bit challenging but meaningful. Would love to hear if anyone has tips or experience to share¡ #paratiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiii #parati #sunnah
A duk duniya ban taɓa gani ko jin wanda yayi rayuwa a duniya ya barta, kuma ya zama shi ne shugaban duniyar kamar yana raye yana rayuwa a doron ƙasa ba; sai Annabi Alaihissalam.
Duk wanda yayi magana a duniya ana tambayar hujja, amma Annabi Alaihissalam idan ya faɗi magana hujja ɗaya tak ake nema; shin shi ne ya faɗa? Ana samun tabbas shi ne ya faɗa to zance ya ƙare.
Annabi Alaihissalam shi ne Annabin Annabawa kuma Annabi mai yawan albarka.
Allahumma inni asaluka fiilal khairaati, watarkal munkaraati, wahubbal masakeeni, wa an tagfirali watarhamani, wa iza aradta fitnata qaumin fatawaffani gaira maftun. asaluka hubbuka, wahubbu man yuhibbuka, wahubba amalin yuqarreebu ila hubbika
2026-10-14 19:43:10
20
BASHIR :
SALLALLAHU ALAIHI WASALAM 💕💚💜❤️
2026-10-15 08:16:31
2
Noorudeen💫☪️ :
Sallallahu alaihi wasallam
2026-10-15 11:10:59
1
Jamilu Haruna :
S A W
2026-10-13 22:09:50
5
Danladi Abdullai :
Aameen
2026-10-13 23:19:45
4
Muzammeel Sale :
Ameem
2026-10-15 13:44:39
1
🥰🥰زهوره الماسuser30349309142 :
صلى الله عليه و سلم ❤️❤️❤️
2026-10-14 20:34:22
2
Madame Leman :
saw
2026-10-15 00:02:47
2
Aliyu ladan :
Sallallahu alaihi wasalam ❤️❤️❤️❤️
2026-10-15 08:18:01
2
Didish collection :
SAW🥰
2026-10-15 00:14:10
3
muhammadrabiu2208 :
s a w
2026-10-13 22:58:20
2
MR A’B YAHOO HAIR CUTZ 🪮✂️💇 :
Sallallahu alaihi wasallam
2026-10-15 10:51:00
1
Nasiru Musa :
s a w
2026-10-14 01:07:07
2
jb :
saw
2026-10-13 20:52:40
2
@aliyuzubairu90 :
S a w
2026-10-13 21:25:46
2
Itz A Bee Darh :
Sallallahu Alaihi Wasallam 💖
2026-10-14 19:59:43
1
Saddys_closet.ng :
SAW
2026-10-14 16:22:30
1
احب يونجون واياني 🥺♥️ :
saw
2026-10-14 16:51:24
1
Muhammadu borno gida a001 :
amen
2026-10-14 16:42:57
1
Oyi Serry Love :
SAW
2026-10-14 18:19:56
1
streebowy POLICE :
S.A.W
2026-10-13 23:33:42
1
To see more videos from user @pheedo00, please go to the Tikwm
homepage.