@umarmpire: Akwai bambanci tsakanin cin abinci domin ka rayu da kuma rayuwa domin ka ci abinci… amma ka taɓa tunanin wanne kake yi…! 🧠🤔 #Psychology #LifeLessons #Mindset #HausaPsychology@AMAS LUXURY TEXTLE NG 🛍️ @asmaikassu
Wanda yake ci domin ya rayu, yana amfani da abinci ne domin ya cimma manufofinsa na rayuwa. Amma wanda yake rayuwa domin ya ci, ya mayar da cin abinci tamkar shi ne babban manufar rayuwarsa.
2026-10-13 18:37:11
16
M sarauta :
Mai cin abinci domin ya rayu: Yana cin abinci domin samun ƙarfin rayuwa.
Mai rayuwa domin ya ci abinci: Yana rayuwa ne don cin abinci da jin daɗin duniya.
2026-10-13 16:23:35
7
faruqmuhammadum48 :
Dr Idris bauchi, naji ya fadi haka
2026-10-13 18:53:02
2
Umar Sahabi@ :
maici domin shine mutum mai future a rayuwa
2026-10-13 17:10:25
1
Namam💪🥰🌹🌹🌹 :
ooky
2026-10-13 15:36:54
1
RABI U 🇳🇪 Niger :
Wannan amsagudake
komarayuwacebatada
amfani
2026-10-13 20:48:31
0
✨ 𝓤𝓶𝓪𝓻 𝓑𝓸𝔂 🖤 :
bambanci shi ne ci bayan nasarar, da kalubale kafin ci
2026-10-13 20:22:40
0
ayouba.masoyi Niamey Nig🇳🇪 :
kunday vidio dayawa
2026-10-13 20:04:20
0
aljihun manya👍👍 :
rai da lafiya
2026-10-13 19:50:13
0
psychology ✊🌹 :
Lafiya
2026-10-13 18:43:58
0
💫OSAMA MHMD 💫 :
nagode sosai
2026-10-13 17:20:24
0
Nura Rivaldo :
Wanda yakeci domin ya rayuwa, Zaka ganshi kullum jikinsa yayi kyau kuma yana cikin nutsuwa
Amman wanda yake rayuwa domin yaci ai daga jikinsa zakagane yana shan wahalar rayuwar