ka xama mutumin kirki sai mutane su nuna maka soyayya bayan Babu kai🥺 Allah ya jikan ka da rama
2026-10-14 08:02:42
12
AHMAD NIGA RASULU :
ameen ya ahlla
2026-10-14 07:42:02
0
Umar officer ✅🦅 :
sorry life
2026-10-14 08:03:51
0
@alhaji laiwali 001 :
Allah ya jikansa da rahama 😭😭😭😭
2026-10-14 08:23:35
3
Fatima Ibrahim Alfah :
Allahu Akbar mutuwa babu dadi amman namishi murna insha Allahu yana chikin Rahaman ubangiji Allah yamasa Rahama tabbas sunkashe mumini waliyin Allah kujira karshen su natabbata tin yanxu ako Ina suke wannan video kadai ya ishesu tashin hnkli ballantana babu nutsuwan zuchiya da rayuwa harsu koma ga mahaluchchinsu domin zasuyi nadama wani irin mutum suka kashe Allah yayi gaggawan Nuna musu wayeshi tun ranan daza akaishi makwanchi Allah yamasa Rahama yasa ya huta
2026-10-14 02:09:02
8
NO BODY 001 :
sorry life allah yajinkasa da rahama
2026-10-14 07:05:22
1
PharmTech :
Allah ya jiƙanshi da rahama.
Tabbas wannan ya nuna cewa Alhaji yana zaman mutunci da mutanen yankinsa.
2026-10-13 23:27:06
3
@Engr. hakeem :
may his soul rest in Peace nd may Allah grant him hannahtul firdausi
2026-10-13 22:49:11
2
@Ummitah ce🧕❤️🩹🧕❤️🩹 :
Dan Allah waye yarasu tabbas Allah ya bashi Allah ya jikanshi da rahama Allah ya sa lahiran shi tafi duniyan shi kwai 🤲🤲🤲🤲😭🤲🙏
2026-10-14 08:17:05
0
fadee beby :
Umar wlhy bansankaba Amma naji mutuwarka wlhy
2026-10-14 07:05:18
4
abi doka 568 :
Zata hada zamu rama
2026-10-14 05:29:25
3
Ameer_binhambal :
Allahu Akbar, Allah Ubangiji ya gafarta masa
2026-10-14 07:38:02
2
YÖÛÑG 💰💸 MÖÑËY :
Allah yajikanshi darahama
2026-10-14 05:48:00
1
24 NATION :
Allah yajiqansa da rhama
2026-10-13 22:30:06
1
S MAE SALLAH :
Allah yagafarta maka buddy😭🙏
2026-10-14 01:58:01
4
MUHAMMAD MUKTAR ISA :
kai amma fa wannan yayi jamaa,Wannan,wan ne gari ne
2026-10-14 07:43:55
0
A imam Idris :
Allah y jikan mazah Allah y masa rahama 😭😭😭
2026-10-14 05:56:47
1
I ,B ,dan kaduna Rigasa amana :
Allah ya jikan ka darahama
2026-10-14 01:36:21
2
OGA_ABDUL :
Allahumma Agafirhum 🙏
2026-10-14 00:06:39
2
Aishatu Adamu ummed💞😍 :
Allah yajikanshi don Allah wannene shi pls
2026-10-14 08:07:49
0
Leemer’s glam :
Allahu akhbar 😭Wannan bawan saide ayi kukan rashinsa Amma gaskia bakowa Allah yakeyiwa irin Wannan baiwar ba Allah yayi masaba 😩Allah sarki rayuwa sai natuno da mahaifina Nima shima haka yatara mutane tako Ina 😭😭Allah yajaddada rahma agaresu yaa Allah 🤲🏻😭😭
2026-10-14 08:41:57
1
Lawan s :
innalillahi wa innailaihi rajion 😭😭
2026-10-14 00:44:55
2
Sapper :
Allah ya haskaka makonci buddy Allah ya tasheka a tutan La'illaha illalahu Muhammad Rasulullah S A W
2026-10-14 00:29:54
3
Æbñúr_Géé~Æréwæ :
Allah ubangiji yasa mutuwa hutuce a garesa,Allah ya yafe masa kura-kuransa Allah kuma ya kyautata namu karshen
2026-10-13 22:10:53
3
To see more videos from user @ummibaby7, please go to the Tikwm
homepage.