Allah yajiqan malaman sunnah wajibine mutashi muyi karatu wlg
2026-10-13 21:35:46
17
Abu~Sultan✓ :
abasu karatu malm lawl
2026-10-13 20:14:03
18
Abdul Malik Zannah :
Ga Malan kabiru hayaki fidda na kogo
2026-10-14 11:03:16
7
Omar Saeed :
Don Allah muyiwa kanmu adalci cikin mintuna nawa ya bada answer kasa da mintuna goma ya bada su da kuke cewa Ba ayiwa abdul jabar adalci ba kuxo muyi alkalanci
2026-10-14 08:20:14
13
Sidqul hadith :
Kai sunnah fa akwai dadi indai hujjace se sunnah
2026-10-13 22:58:42
8
salisu Adam :
malam Allah yakara baasira
2026-10-13 23:38:50
7
ARC ABDUL - AMV :
Ma Sha Allah
Allah Ya Qarawa malam lpy da nisan kwana mae albarka