@alhamdul934: INA MASU RAWAR KAN NE?! Ina masu yin irin abin da Malam Abdullahi Uwaisu, Barr. Dan Almajiri da Prof. Bushira suka yi? Ga ƙalubalen da Malam Lawan ya gabatar! #MalamLawan #AbdullahiUwaisu #DanAlmajiri #ProfBushira #NouraAssalafy
wannan gaskiyane nima wani dan Fairah yataba gayamun haka Ahakama yace bai gayamun dikaba saboda kaina bazai iya daukaba wai tinda banyi nisa cikin halaraba
2026-10-14 06:06:03
1
Bilyamin Garba :
Allah ya saka maka da alkhairi Mallam Lawan Triumph 🙏
2026-10-14 05:40:37
1
user7116196850081 :
Allura ta tono garma sunnah sak
2026-10-13 20:25:23
1
Nu'Ras :
Wannam hakatake mun dade da ganewa
2026-10-14 07:42:30
0
Sani Umar usman :
Allah yajikan magabata mlm
2026-10-13 22:07:19
0
Shehu :
Sunnah
2026-10-13 21:32:24
0
SULE G BROSS GWOZA :
Ya Allah Katsare Mana Immaninmu Ammeeen
2026-10-13 21:40:16
0
ishaqmuhammadadam :
wa iyazubillah Allah Ubangiji ya 'dai 'daita wnn mummunar aqidar tasu Allah Ta Aalah ya nesan tamu da ita Ameen ya Hayyu ya Qayyum Allah Ubangiji ya saka maka da alkr ya Sheikh
2026-10-13 22:22:12
0
Aboubacar Elhaj Nassirou :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-13 20:45:10
0
jsalimjr :
🥰🥰🥰
2026-10-13 21:36:54
0
SHEKARE :
👍👍👍
2026-10-13 21:11:21
0
Almoustapha :
🥰🥰🥰
2026-10-14 07:37:50
0
Mostafa Sahabi :
🥰🥰🥰
2026-10-13 16:53:31
0
Abdou Tahoua :
😂😂😂
2026-10-14 07:39:41
0
To see more videos from user @alhamdul934, please go to the Tikwm
homepage.