gaskiya baba talba anakashemu ne kuma yana chewa ba abunda yashafeshi sai yasa mukeso mu chanza shi gaskiya talba mulkinka naji dadi nidai wlh amma kasani abunda kayi edan akamaka haka zakaji dadi
2026-10-13 22:22:59
0
j.i.m.a.d.a :
Bago 4+4 insha Allah 🫶🏽🙌🏾
2026-10-14 23:23:38
0
(Lass B Textile NG LMD🇳🇬🔌) :
Zakin minna 🫡💪🥰
2026-10-14 16:27:56
0
Alh Rabiu Respect :
muna tare da kai amma kam anan dai munyi hannun riga
2026-10-14 18:26:44
0
Saraki :
Inama ina goyan bayan wannan magana da ka fadi akan gwanna bago
2026-10-22 09:43:54
0
M.S Aminchi Global Nig limited :
hummm rayuwa kenan bamu zachi hakaba daga gareka talba Munyi tsammanin Chewa kana tare damu dari bisa dari ashe bahakabane kanada naka kudirin daban