@al_mahir_travelandtours: SAKO mai muhimmanci sakamakon YAKI Saudi Arabia 🇸🇦 yau 13 Oct sunfara cancel na visa sakamakon jita jita da akai ta yadawa wai 11 November za arufe visar wanda bai shigaba #saudiarabia🇸🇦 #viral #nigeriantiktok🇳🇬 #arewa__tiktok #travel 07043436969

AL MAHIR TRAVELS AND TOUR LTD
AL MAHIR TRAVELS AND TOUR LTD
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 13 October 2026 20:18:34 GMT
9401
429
45
115

Music

Download

Comments

isahmido
Isahmido :
Inada Visa nawane ticket, accommodation?
2026-10-13 23:14:25
0
ig_yusuf
user1860578052663 :
Ina official Statement daga MOFA na saudia dan Allah? Dan Allah kuji tsoron Allah ku daina tsorata mutane
2026-10-13 21:47:27
3
salehmuhammadsa29
Saleh m Saleh :
Ina evidence?
2026-10-13 22:13:50
0
ussyy_tk
USMANIYYA TRAVEL & TOURS LTD :
Bahakabane Mallam
2026-10-13 22:58:47
4
munatpreety2
Munatpreety :
Da farko cewa kayi ba abinda visa zatayi har Ramadan
2026-10-14 06:03:54
1
user6964612722668
maman Ahmad :
Allah yakara daukaka yakawo kasuwa Mai albarka Allah yasa munacikin Masu rabon xuwa gurin masoyim xuciyata ajmal SAW
2026-10-13 20:25:05
2
hdydhdvdyddh
hambali 12 :
Allah ya badakasuwa me albarka 🥰🥰🥰
2026-10-13 20:29:01
2
wadataflex
muslim :
to ita saudiyya duk abinda ya faru zata bada offical statement daga Hukomominta kokuma mofa to mu bamuga wannan ba
2026-10-14 03:22:43
1
handhzango.global
HANDHZANGO GLOBALVENTURES :
Allah zaikawu mufuta ba kaiba
2026-10-13 22:36:25
2
0touareg
🤍❤️SOFIA IBRAHIM ARAB ❤️🤍 :
Allahu yakaimu madina
2026-10-14 06:46:20
0
meenatberain
meenat yakasai💦🌊 :
😭 jama'a nacinye jari na
2026-10-13 22:15:42
0
alhaji.s.usman.ngo
Alhaji s Usman Ngoshe :
Toh Alh muna nan muna bi biyanka
2026-10-14 07:50:53
0
khairiyyajamilalhausawy4
bint Jamil alhausawy ✨💕 :
Wlh burina naje madina 🥹🤲
2026-10-14 04:05:09
0
m.ymuhsin
Muhsin :
Allah yasa susaki visar toh
2026-10-14 04:00:45
0
aishasallau12
Deco by Aysha🦋🥰 :
Allah kakiramu 🤲😭bamu ajeba bamu bayar ajiyaba Allah kakiramu kafin mumutu Annabi madina🤲😭
2026-10-14 06:22:07
0
zainabhasy6
Zainab_Hassan_Dildar :
ya Allah ka kaimu MADINA 🤲🤲🤲
2026-10-13 20:43:07
0
abba_k_4real
Abba kyari💧 :
2026-10-14 02:59:24
0
abba_k_4real
Abba kyari💧 :
2026-10-14 02:59:21
0
y_muhammad.99
©️x/Dαɳ-Tα’αL.💠🐅 :
Kasan duk wanda yazo Umrah ya koma gida Wai shima Agent ne Na Visa 🤣 kwanan mah Minister of hajj & Umrah zata rufe kamfanoni dayawa.
2026-10-14 00:55:17
0
bellobasha
MALAM ZAKIRU :
ya Allah don annabin rahama ya Allah don sahaban MUHAMMAD SAW ya Allah don iyalain MUHAMMAD SAW ya Allah kacishini wani masoyin annabi MUHAMMAD SAW yasani cikin farin ciki naje nagaida masoyina MUHAMMAD SAW ya Allah
2026-10-13 21:05:27
0
abuyaibrahim675
ابراهيم سراج :
allah kara sutura🥰🥰🥰
2026-10-13 22:30:20
0
anas.abdullahi874
Anas Abdullahi :
allh gatan bawa
2026-10-14 00:29:06
0
jamashone1111
JAMILU KANO NIG LTD :
Allah ya bada ladan sanarwa Allah ya kawo mana dauki. amma wanda yake da visa yake da tiket shima zai iya shafarsa
2026-10-13 22:30:03
0
y_muhammad.99
©️x/Dαɳ-Tα’αL.💠🐅 :
Cancelation na visa Saudi arabia malam dama can indai an bugama Visa baka hauta ba kana jiran Ramadan Toh gaskiya visas ka ta zama cancelation Visa wnn sannan Abune 🙄
2026-10-14 00:52:41
0
moustaphaabdouawa
Moustapha :
Bonne courage malan Mahir
2026-10-13 23:14:49
0
To see more videos from user @al_mahir_travelandtours, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About