@magajinkwalbe: #nigeriantiktok🇳🇬 #kano #lafia #kaduna

Magajin Kwalbe
Magajin Kwalbe
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 13 October 2026 21:06:48 GMT
19966
1951
390
143

Music

Download

Comments

gayuuu55
Gayuu🥀 :
I married a man and went through so much hardship with him Now that he has money, he has married another woman and given me a co wife What am I supposed to do now?
2026-10-14 14:44:30
0
hauwau_az
Hauwa’u-az🥀 :
Se WhatsApp status 🤣 anta6omin inda yake min kaikayi
2026-10-14 11:36:54
0
faruoqsanda22
faruoq sanda :
this sound e sweet me an nah true
2026-10-14 12:19:51
0
khadijatalbayan
Hajiya khadijat 💫 خديجة :
to ai Dama ynz Muma mundage Sana,a mukeyi saboda Zama Hajiya yafi dadi
2026-10-14 08:35:24
26
yusrah_veils
Yusrah Comfy Gowns ⫷⭕❥⫸ :
Nifa shiyasa na dage da Neman kudin instead of in tsaya jiran Mei kudi😹
2026-10-14 08:34:33
13
naziru.engineer
Naziru Engineer :
Hhhhhhhhhhh
2026-10-14 16:08:22
0
fateemalla
💎ZAHRA SHARIFF💎 :
Nidai Allah ya bani mafi alkhairi Allah ya bani mai addini wanda yasan mutuncina dana iyayena 👏
2026-10-14 11:23:27
5
matarmijinta269
umma bilikisu kishiyata :
In sha Allahu, ni zanyi kudina na aure wanda hankalina zai kwanta, in samu zaman lafiya da farin ciki. Allah Ya albarkaci kasuwancinmu, Ya yalwata mana arziki, Ya sa dukkan al'amuranmu su tafi cikin alheri. Amin ya Rabbil Alamin. ❤️🤲
2026-10-14 07:46:48
6
ummieymayana
classy henna ♥️ :
ni ba auren me kudine damuwata ba yanda za ayi nayi kudi shine damuwa ta
2026-10-14 07:11:50
6
salmafarha678
salmafarha678 :
wallahi nidai burina naga nayi kudi nakaina Allah kacikan burina natai maki wanda basuda su ya Allah 🙏
2026-10-14 10:18:39
10
magajinkwalbe
Magajin Kwalbe :
Itafa Rayuwa Mataki Mataki CE. You've to Start From somewhere, BA Kowa Bace take da Sa'a A Rayuwa Na Aurar Wanda He has already Built hi Life. Wata dole Sai Ta Fara daga Wani Waje before Allah Ya Rufa Asiri. A Rage Buri Rayuwa Babu tabbas
2026-10-13 21:35:41
7
dealermagani
Jidda mai istihara📿 :
Akwai maganin sanyi mai kyau
2026-10-14 11:17:29
1
maryamabdullahi5677
maryamah :
Mudai nagari shine burinmu 🙏🙏
2026-10-14 12:18:03
1
ummitah164
Nurse_aysha❤️ :
Dallah waya gaya maka yanzu Ana yayin wasu masu kudi,wallahi kudi muke nema Bilhakki muna aiki muna Sana’ah kuma Alhamdulillah mazan ma su zasu bika
2026-10-14 09:26:16
1
m33narhsstitches
Meenarhs Stitches :
To ai yanzu mune masu kudin dakanmu tunda ba’a zaune muke ba nema mukeyi 💃🏾💃🏾
2026-10-14 10:03:30
1
ya.daga.allah.khad
ya daga Allah Khadija :
tom ni Kai nakeso zan aura kazo gida ayi magana
2026-10-14 18:22:16
0
apaki3030
Apaki3030 :
v good bro
2026-10-14 09:25:52
0
rukaiyamusa961
Ruqayya musa tafeeda :
narantse da Allah namiji mai kudi baya gabana nidai nazama mai kudi insha Allah komai zaizomin dasauki 🥰
2026-10-14 12:16:51
0
sm_styleandmore
Saramustapha Mai Allah ❤️ :
nifa in Sha Allah zanyi kuddi Kuma na auri Mai kuddin daya amsa sunan DAN ARZIKI Kuma Mai kauna ta har cikin zuciyar shi. in Sha Allah Kuma very soon Allah zae hadani da shi. because e sure for me say my God go run am for me
2026-10-14 14:21:20
0
limcy56
Haulat @💥💥 :
😂😂😂 sai mai money
2026-10-13 21:15:10
0
chef_boddoh
chef_boddoh :
“Waya pada maku masu kudin sunason auren ku talakawa”😭😭omo!!
2026-10-14 12:22:24
0
abdurrashid.aliyu6
Abdurrashid Aliyu Muhd :
bitter truth 😔
2026-10-14 09:20:57
0
zfulani
ZULAIHAT HENNA, :
mudai ubangiji Allah yaxaba mana muji nagari daga cikin nagartattun bayinka ya rabbi
2026-10-14 12:05:54
1
fatee_hardo
Fatee_Hardo :
Allah zaba mana abunda yafi zama mana alkhairi [Teary eyed]
2026-10-14 11:40:39
0
xuwyradeedat
Xuwyra Deedat :
Nice me kudin insha Allah sannan kuma na auri me kudi😂
2026-10-14 12:35:37
3
To see more videos from user @magajinkwalbe, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About