Assalamu Alaikum Yan uwa Musulmi. ๐คฒ๐ฅน
Dan Allah ina neman barar addu'a a gare ku, 'yan uwa Musulmi. Ina da wata babbar buฦata a wurin Allah, kuma ina matuฦar buฦatar addu'arku. Don Allah ku tuna da ni a cikin addu'o'inku, Allah Ya biya min buฦatata idan alheri ce a gare ni, Ya sauฦaฦa min dukkan al'amurana, Ya kuma kare ni daga dukkan sharri.
Allah Ya sa mu dace da alherin duniya da lahira. Amin ya Hayyu ya Qayyum. ๐คฒ๐ญโค๏ธ
2026-10-19 09:34:04
3
Treats by Amnah :
Asiyi cake ko in suma๐ฉ๐ฉ
2026-10-15 13:39:46
1
๐๐ซ. ๐๐ฅ๐ก๐๐ฃ๐ข :
Allah ka kaimu Madina mu gaida fiyeyyen Hallita Annabi Muhammadu Salallahu alaihi wassallam