@abba_bloger: Rahotanni na nuna cewa jarumar Kannywood, Hadiza Gabon, ta yi aure, sai dai har yanzu babu tabbacin wannan rahoto. follow backup account @abba_bloger_2 #HadizaGabon #Kannywood #HausaNews #EntertainmentNews #ABBA_BLOGGER
ABBA_BLOGER
Region: NG
Tuesday 13 October 2026 21:37:33 GMT
Music
Download
Comments
yar biu :
don Allah da gaske
2026-10-13 22:27:31
33
Rukiesh😍 :
ya Allah kasa ba films bane Allah yasa auren gske ne ya ubangiji kabata zaman lfya kasa mutuwa ce xata raba🥺
2026-10-14 08:42:49
44
hafsatabbas :
this is a movie
2026-10-14 06:22:37
0
🎀 𝒮𝓊𝓁𝓉𝒶𝓃𝒶𝒽_00𝟣 🎀 :
Congratulations
2026-10-14 08:48:47
0
Fatima Muhammad :
kai I'm happy for her gori ya Kare
2026-10-14 08:10:05
0
Aisha Aminu :
I doubt she will do dis kind of decoration n have dis kind of scanty hall for her wedding..no anko ma
2026-10-14 00:36:22
29
Sabeerah moni :
Gabon ne zatayi aure Haka I think irin an rahama Saudau zatayi
2026-10-14 07:04:11
5
CHEF HAUWA NURR :
Nii damuwa tah a siya samosa🥺😩
2026-10-14 09:39:20
7
Teey Teey❤️🦅 :
ni gaskiya nagaji da yawo a comment section 💔😂
2026-10-14 06:00:21
7
rukayya Musa :
Kuma fa yayi kamar gsky
2026-10-13 23:50:06
0
Dee Manzoh❣️ :
Allah sa da gaske ne dai
2026-10-13 22:43:19
23
fateema_fulani_official :
To Allah yabasu zaman Lfy
2026-10-13 22:28:40
13
hawwerty5 :
Allah yasa da gaske ne ina miki ftn alheri
2026-10-14 08:02:16
1
~~Jáŋŋártü🦋🤍😻 :
Congratulations
2026-10-14 07:30:57
0
Glowbyzahra :
Ya sunan film din?
2026-10-14 10:06:26
1
Mau123 :
Kar wanda ya dawo daga baya yace mana firml ne
2026-10-14 08:15:05
2
meenat yakasai💦🌊 :
😳 jama'a nacinye jari na
2026-10-13 22:15:16
1
Ta uncle B🤍🦋⚜️ :
Nidae jikina bai ban gsky bne😂😭
2026-10-14 08:55:42
1
SCENTS PALACE ,🪵🔥 :
Film ne
2026-10-14 11:56:19
1
alhajeebash001 :
content ne
2026-10-14 00:25:06
0
♡ 𝐲𝐮𝐬𝐫𝐚𝐡 ♡ :
Inde is true muna tayata murna 🥰
2026-10-14 01:16:49
1
maman kalifa :
wai da gaske jama a kai masha Allah 🥰
2026-10-13 23:52:12
1
Fatima sulaiman :
Taller viva zasue
2026-10-14 05:48:54
1
oummuaneel2 :
Advert Ne
2026-10-14 00:38:18
1
ibrahim💞ongas ☝️💸💸💸 :
film ne
2026-10-13 23:10:31
2
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.