@hausa_lyrics001: Ranar da Nafara Ganinki 👀 Nayi mamakin Ki🤔 sosai kuma Naji Ina son Ki❤️ kamar babu wani da zai iya son Ki ❤️ yadda Nakeyi, Tun daga wannan ranar ne Nasan Kece Qadarata😍 Kin zauna a zuciyata❤️ kuma kin zauna a rayuwata🌹 Har yanzu ina iya tunawa da lokacin da na fara cewa Ina Son Ki😍 kin tafi da zuciyata❤️ a tafara daya tare da Imanina shiyasa😌kawai sai ji Nayi Nace Ina Son Ki😘 @𝐘𝐚𝐫 𝐌𝐚𝐦𝐚🌸💍❤️ @🌸SAHRAH_WAZIRI🌸 @Faizu #goviral #viral #lyrics