@1_lulu_photography: Allah Yasa Mu Dace 💯🤲🏻✅🥹

Lulu Photography
Lulu Photography
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 14 October 2026 05:45:16 GMT
6867
1015
111
56

Music

Download

Comments

bashowmoney
BASHOW MONEY COMEDIAN :
allah ya kara dumbin nasarori brother[Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-10-14 13:17:39
2
destinydestiny163
Destiny 🇪🇸 :
Tell them especially Woman 💯👍
2026-10-15 11:16:54
0
maryamasani1
MARYAMA🇳🇬🇸🇦 :
wlh aurannan fah Babu dadi magana ta gaskiya
2026-10-14 10:01:13
10
nuseebeautyglam
Nusayber :
Allah yasa mudace
2026-10-14 11:46:28
2
real.beauty72
real.beauty72 :
mey Allah make good for us and mey Allah forgive us 🥰🥰🥰Ameen ya Allah
2026-10-14 19:38:43
0
zahrahvibes
CEO369🫧🩶🌚 :
Koma dai meye Mudai Allah Ka bamu nagari 😂😹
2026-10-14 12:59:30
6
nafeey_5
Nasmarh_Lyrics🥰 :
Maganar gaskiyaa ce dole a fade ta fa Dan uwa 🥺💔 ni banyi auren ba Amma muna ganin abunda ake yi a gidan auren nidaiii fatana shine Allah ya bamu mazaje nagariiiii masu tausayinmu da son faranta mana ya tsare mana mutuncinmu ya kare mana martaban mu shine kawai domin bawa baya tsallakewa qaddaransa 🥺💔😭
2026-10-14 11:43:18
3
nuccy78
Nuccy🕊️🤍 :
Allah ya mk albarka don Allah kuna mana nasiha wllh indae ya batan rae sae inji kawae mu rabu in huta Amma harga Allah in kaunar mijina kuma ina burin mutuwa a dakinsa 😭🤍💚💚
2026-10-14 09:06:01
3
shamsiyyanasir7
S🌸 :
Wlh aure shine cikar mutum cin kowace mace kuma dama ibada a sauki ake samun lada dan Allah muringa tunani me kyau pls 😌
2026-10-14 10:16:14
4
hajiyah.ikih
hajiyah💞💋 iki 🇳🇬❣️🇸🇦 :
tab ai Aure inshallah zanyi Babu ruwana d abinda sukecewa Ibada shizai kaini Kuma inshallah Allah n tare dani d mijina
2026-10-14 11:50:24
2
leemerh70
Leems🦋✨ :
Mude kam zamuyi aure Inshaallah kuma right person
2026-10-14 12:14:35
2
mrsdy1235
💜 :
alhamdullilah from my end dukda nayi aure late at 32 but walh jinkirin da Allah ya kawomun alkairi gaskiya, nagama master kafin nayi aure ga aiki and sainasamu supportive husband kuma walh yoruba na aura from bauchi to ibadan 😁🥰
2026-10-14 18:23:00
2
bintu.hafiz.lyric
bintu hafiz lyrics :
Ai duk abinda kace ibada ne sai dai hakuri
2026-10-14 12:24:43
1
zahrai283
autan ummah :
wlh haka suke fadamana kullum
2026-10-14 08:45:50
2
user8161560106119
Xee xee :
Allah ka hadamu da nagari
2026-10-14 05:54:03
2
rabiatuhassan148
Rabi'atu Hassan :
wlh hakane mug ode
2026-10-14 17:41:47
1
mltbilqisuu0
BeadsByBeely* :
zaman duniyar ma duka dan hakuri ne,iyayenmu ma misali ne ga zaman aure sunyi hkr kuma ynx gasu sunacin ribar hkrn aurensu🤲Allah kyi mana zabi na alheri Allah ka bamu hkr aduk yanayin da muka tsinci kanmu🙏
2026-10-14 15:08:01
2
raniatushuaibu
000000 :
Wannan haka yake
2026-10-14 13:33:52
1
salmafarha678
salmafarha678 :
mufa insha Allah zamuyi aure kuma zamuyi biyayya insha Allah 🙏
2026-10-14 14:08:36
2
auwalchange
auwalchange :
to ai Dama.ibane
2026-10-14 18:26:13
1
danahali47
DR AHALI TRADITIONAL MEDICINE :
Bro
2026-10-14 10:45:25
2
maryammuhammad3978
Mrs ♥️💃💯 :
wlh hakane brother Allah y karemu ya barmu da rufin asirin d Allah ya Manal
2026-10-14 07:35:25
2
radhaa0402
Mrs unknown 🥰❤️ :
insha Allah 2027 zamuyii aure Allah ka bamu mazaje na garii,shi aure aii ibadane rayuwar komaii dan hakurii ne
2026-10-14 15:00:47
1
user7081866786832
nufat cap's and more :
hmmmm 😭😭 kabari kawai bri
2026-10-14 11:31:50
2
_xaynabah10
Zaynaba10 :
kae wlhy aure akwai kaunarki kala kala, Allah dai kai yasa mudace, nidamuwata mah namanta ni macece
2026-10-14 08:11:04
2
To see more videos from user @1_lulu_photography, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About