@taskarhausatv1: INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN. AN YI JANA’IZAR UMAR ALHAJI, WANDA AKA FI SANI DA BLACK WARRIOR An gudanar da jana’izar marigayi Umar Alhaji, wanda aka fi sani da Black Warrior, a jiya Talata, 13 ga Oktoba, 2026. Rashin marigayin babban rashi ne ga iyalansa, ’yan uwa da abokan arziki. Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya jiƙansa da rahama, Ya haskaka kabarinsa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa. Allah Ya ba iyalansa da sauran waɗanda wannan rashi ya shafa haƙurin jure wannan babban rashi #BadarawaMultimedia #BlackWorries #Taaziyya #AllahYajikansa
Taskar Hausa
Region: NG
Wednesday 14 October 2026 06:27:44 GMT
Music
Download
Comments
BIGDREAM🇨🇳🇯🇵🇺🇸 :
May his soul rest in peace 😭💔
2026-10-14 22:51:59
0
binsaeed2008 :
Rip bro
2026-10-14 22:40:39
0
Mrs💫🌟 Chu 🩷🫀💫 Chu💫🥀🌹🌺 :
Wannan ai dan aljannah ne Wlh Alhmdulillah
2026-10-14 13:35:38
45
SHAMSIDDINII ABDULLAHI :
ALLAH YA JIKANSHI DA RAHAMA[Pray][Pray][Pray][Red heart][Red heart][Red heart][Red heart][Red heart]
2026-10-14 22:01:39
0
Salma_Muhammad_Ado :
kai Alhamdulilllah Wallahi ku godema Allah yasamu sheda duba da ku duba fa kuga yawan jama'a wannan kam sai dai muce aljannah insha Allah Allah yabada haquri😭😭😭🙏
2026-10-14 21:58:28
7
Aïcha🥰🥰🥰 Aliyu :
wai jama,ah wace unguwace a kd
2026-10-14 11:28:14
10
ZUBAIDA OSUNGBULE :
sorry life😭😭😭
2026-10-14 20:23:08
0
👑Ibrahim Khalil 👑 :
black army
2026-10-14 10:19:47
0
oum Ahlam ✌️❤️ :
Allahu akbar, wannan mutanen kadai sun isa subaka labarin waye shi Allah ya gafarta mai yasaka ma iyayenshi
2026-10-14 20:49:00
4
Nẽw😇Børñ👻Killer☠️🪖 :
NDLA shey na my Regular Una chop 🥺no wahala God Dey may his soul rest in perfect peace ☮️buddy
2026-10-14 13:36:39
3
MURYAR MATA BACKUP :
gaskiya shikam yaji dadi yayi mutane allah sarki Allah yasa ya huta
2026-10-14 19:32:45
2
𝐬𝐭𝐚𝐫___𝐛𝐨𝐮 :
Bisa ga dukkan alamu fah wannan yaro shifah tashi tayi kyau 🤲🏽alhamdulillah Allah ya gafarta masa Allah yasa ya huta. God bless Nigerian army 🙏🏼
2026-10-14 22:43:46
4
ibbjajere0 :
dan wani gari ne da Allah
2026-10-14 08:19:08
5
Hafsat Harunaa :
Allahu Akbar wlh basanshiba Kuma bantaba ganinshiba amman danaji lbrn mutuwanshi wlh 😭😭😭😭badadi Allah ya jikanshi da rahma
2026-10-14 18:08:13
5
realbbeauty2 :
KO ba komai yayi jama'a that shows he is a good person
2026-10-14 16:52:39
3
ramlatu6 :
Allah ya jikansa
2026-10-14 14:36:48
5
Firddausi Muhammed :
gaskiya nadade banga matashinda yy mutane kamarshiba Allah yajikanshi
2026-10-14 07:45:15
7
Bobo5151 :
Allah ya jikansa da Rahma
2026-10-14 09:27:53
2
maratussaliha884 :
Meyasa Indai naga video daya shafi black se nayi kuka Allah yajiqanshi
2026-10-14 08:46:42
6
zeezeekaum :
kai Masha Allah wanna taren Jama,a da Allah yabashi kadai muna yimasa tsamanin inshallah yadace alfarmar annabi da qur ani Allah yamasa rahama😭😭😭
2026-10-14 09:19:57
5
Fatima’s luxe collection 😍 :
Allah ya gafarta mai 🙏
2026-10-14 08:51:54
2
O-N Skin care and More✅💯 :
Allah ya bashi kam wannan jama’a haka
2026-10-14 21:24:45
3
Sule bebeji 57 :
2026-10-14 09:23:24
2
Hizbu Shafiu :
Allah ta'ala Yajikan shi ya gafarta mashi zunuban shi Ameen suma Ameen
2026-10-14 20:28:31
4
user9969993218470 :
Allah ya masa rahmah
2026-10-14 09:13:01
2
To see more videos from user @taskarhausatv1, please go to the Tikwm
homepage.