kai Jamaah wai rayuwar da kasar nan ke ciki kenan
Allah ubangiji duk maisa hannu cikin wannan abu ubangiji allah ya wulakantasu tun a duniya
2026-10-14 09:49:52
45
princess_Zee_Mimi :
Hmmmmm it’s well 😭😭😭
2026-10-14 13:59:20
0
Marwanat Ayuba :
Allah y kubutar dasu ta hanyar Allah🙏🥺wlh na daina zabe 😭
2026-10-14 11:58:34
9
shafiuabubakar508 :
Allah duk Wanda yake da hannu cikin wannan al'amuran Allah kawulakantashi ya Allah
2026-10-14 12:54:01
9
Rauda charity foundation :
daya sani yayi hakuri bai zagesu ba
haka akayi da Alh garba gardi funtua yazagesu suka kasheshi
Allah ya kubutar da su Alfarmar Annabi da Alkur'ani 🤲🤲🤲
2026-10-14 11:39:16
12
munira muneera :
innalillahi wainnailaihi rajoun
2026-10-14 10:37:52
16
BABBA KAITA MOVEMENT 👍🙏🏼 :
Babba Kaita is coming
2026-10-14 12:10:08
6
Nasir sani krr :
yes
2026-10-14 13:48:02
1
humdarajatun indallah :
ameen summa ameen
2026-10-14 14:19:04
0
Mima🌸🌸🌸 :
May Almighty Allah hold these people accountable for their actions. They will never know the pain they’ve caused others. What absolute nonsense! 😡💔
2026-10-14 14:05:50
1
UniqueZone🥷🏿♈️ :
Muna hada Wanda basu San Allah ba da Allah 😭😭😭Allah kafimu dabara
2026-10-14 13:45:17
2
Hajiya Sadiya :
inna lillahi wa inna ilaihirraji un,ya Allah kayi mana maganin wnnn musiba, ynz haka muke cikin rayuwa a Nigeria, kuma shuwagabannin suna kallo😭😭😭
2026-10-14 12:57:04
6
maryama isah kura :
Kuma akwai government ana haka arayuwa insha allahu nadaina zabe kowa yaji akwai Allah insha allahu duk wanda ya cutar wane akwai allah
2026-10-14 11:07:31
8
🦋💎HND🤍🦋💅 :
Hmmmm🥹🥹
2026-10-14 13:39:39
0
Aneesart Wurma :
Innalillahi😭
2026-10-14 13:23:16
1
Bagana Ventures 🚚 :
hutun Christmas kuma
2026-10-14 13:00:44
0
Hajja mai martaba🥰 :
Ya Salam Allah ya kawo muna sausauci a kasar Nigeria 🙏🏻🥺
2026-10-14 12:45:37
3
Alh UmarAbubakar :
annabi muhammadu
2026-10-14 12:03:40
3
Nafisa Mohammad :
يا الله يا الله يا الله با الله يا الله يا . الله.يا الله،🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭😭