@danbaiwa92: 🤣🐪 TSORON RAƘUMI — KASHI NA 3! Raƙumi ya ce ba zai sake kwana da Biri, Kasango da Jaki a ɗaki ɗaya ba. Ya fita waje don ya huta, amma abin da ya same shi ya sa ya dawo da gudu! 😂😂 Abin da ya tsorata shi fa AKUYA CE KAWAI! 🤣🐐 🔥 TAMBAYA: Da ace kai ne Raƙumi, da ka kwana a waje ko ka koma ɗaki? 👇 Ka faɗi ra'ayinka a comment! ❤️ Ka yi LIKE, ka SHARE, sannan ka FOLLOW shafin domin kada ka rasa Kashi na 4! #TsoronRaƙumi #HausaComedy #BiriDaRaƙumi #BarkwancinHausa #AL_IHSAN