@datti.mikailu: NCC ta ce za a toshe wayoyin da ba a yi wa rajista ba📵 Section 132(2) of the Nigerian Communications Act yayi bayanin lasisin samar da hidimar sadarwa ko kayan aiki, masu kera da masu sayar da na'urorin sadarwa dole ne su samu takardar shaidar amincewa (type approval) daga NCC kan na'urorinsu ko kayan aikinsu kafin su kafa ko su sayar da su a Najeriya. Kun samu sakon NCC? Ku fada mana a comment #fyp #arewa__tiktok #viral #creatorsearchinsights #ncc
Datti Mikailu Esq
Region: NG
Wednesday 14 October 2026 08:58:59 GMT
Music
Download
Comments
Hajja khalthum GHT :
Nayi checking anyiwa nawa register mun gode
2026-10-17 19:40:03
1
INDIA-HAUSA-TV :
INASON WANGA HAUSAR TAKA BARISTA😂😂
2026-10-14 16:17:05
6
𝕁𝕦𝕤𝕥𝕚𝕔𝕖_𝕥𝕖𝕩𝕥𝕚𝕝𝕖 :
👌
2026-10-15 15:31:38
3
A A Maurida global :
Amma kuma bazasu iya rufe wayoyin in kidnappers ba ko 😭😭Allah ya tsenema azaluman Nigeria 🇳🇬
2026-10-14 22:53:00
6
Nuraddeen bin YAHAYA🦅🔹 :
Harda nasu Bello turji kenan
2026-10-14 13:18:58
6
RIDWAN ABDULLAHI :
amma banda wayar yan ta addata ko
2026-10-14 10:50:41
4
English k d :
Dan Allah OGA a fassra min wan Nan a bun dasuka nuna
2026-10-14 22:17:41
0
SHEIKH ABDULLAH MUSA :
Allah shikyauta Nigeria hummm
2026-10-14 14:53:44
1
abdullahi hasan madi :
Allah ya maka albarka Esq
2026-10-14 14:27:49
1
Kumo :
NCC duk sunyima wayoyin yan Nigeria register dakansu amma insabuwar wayace kasiya daga 7-10-2026 to dole saikaje kayi mata register
2026-10-15 05:22:46
2
shamsuddeen officer :
wannan abun ba haka yake ba, oga wannan abun yaudara ce a cikinsa kuma so ake a hana matasa siyar da waya, Allah yayi maganinsu
2026-10-15 05:24:06
1
Mubarak Sulaiman :
Allah yasaka da mafificin alkairi
2026-10-14 10:49:19
3
zaroukliman001 :
wllh nayi nagani dagaskene.😂
2026-10-14 16:57:52
1
MOHAMMED MOHAMMED ADAM :
thanks
2026-10-14 11:32:10
3
Mustapha Beldo maurida :
sai mukoma Niger
2026-10-14 10:48:16
2
Bakoahmadbag :
hmmm ya Allen 😭🙏😭
2026-10-14 16:15:08
1
Dr Lawal Ibrahim :
masha Allah muna godiya Barrister
2026-10-14 16:12:29
1
SANI RABE :
Amma wannan abun baayi tunani ba
2026-10-14 09:09:57
1
maman jiddah ♥️ :
gwanda surife daman easy buy ce
2026-10-14 18:48:05
1
HAROUN MUHD 👑 :
ni ga nawa na duba ya matasayin tawa register din
2026-10-14 14:19:26
2
ummi59 :
2026-10-14 11:47:09
1
El Mahmud :
please how many years?
2026-10-14 13:53:38
1
Aminu oman 🇴🇲 :
idan anbar nigeria da ita fa
2026-10-14 13:35:13
1
To see more videos from user @datti.mikailu, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.