@usman.collection.fta: #CapCut

USEE. BRO-TO-BRO😎
USEE. BRO-TO-BRO😎
Open In TikTok:
Region: NL
Wednesday 14 October 2026 09:11:20 GMT
362224
75137
2195
1904

Music

Download

Comments

zolah2021
Abba :
kayi gwagwarmaya sosai amma wallahi idan na gaya maka tawa sai kayi min kwalla, amma yanzu alhamdulillah nayi Aure nayi gida ina da jari kuma na ginawa mahaifiyata gida Alhamdulillah
2026-10-14 10:39:54
1413
123sterling0
123sterling0 :
School is never a scam. First revelation da aka bawa annabi shine kayi karatu.
2026-10-18 10:17:27
0
basmah_luxurybosslady
Basmah Boss lady 🥰💞 :
But maganar gaskiya koya yane mutum yayi ilimin koba zeyi aikiba
2026-10-14 13:34:49
210
auwalu_ayuba_
AUWALU ENGINEER GARKUWA :
sorry bro yanzu mune up coming wayyo rayuwa😭😭😭
2026-10-18 07:34:36
0
salehmallamali2
Khalid bin walid :
school 🏫🎒 is scam
2026-10-14 10:30:31
183
ogbama001
@og bama tureta :
Allah yakai haske akabarin mahaifinaaa[Hands open][Hands open][Hands open][Hands open]
2026-10-18 07:36:34
0
oxbadger
0xBadger :
Toh kai babanku ya baka 27k din ma. Ni wallahi tun da nake bansan lokacin da mahaifina ya taɓa bani sama da 1k ba, kuma yana nan da rai, sannan kuma karatun ma a farko bamu samu ba, sedai muje muyi masa aiki kawai mu dawo kuma ya riƙe kudin, abinci ma sedai iyayenmu mata su bamu na safe da na rana wasu lokutan kuma ba fa wai bashi da yadda zai yi ba ne, bai taɓa kashe mun ko 1k a makaranta ko asibiti ko wani bukatuna ba wallahi, ko da bikin sallah ne. sedai babban brother namu ne yayi mana komai, shine ya kaimu makaranta kuma yake bamu duk abinda muke bukata da shi da iyayenmu mata har nazo na samu ilimin da nake dashi yanzu. Kuma fa a hakan yanzu bashi da burin da ya wuce mu samo mu bashi, anan kuma na yiwa kaina alkawarin cewa bai isa ba wallahi, mamata da brother na sune suka mun komai, don haka yanzu duk abinda nake dashi su nake bawa, amma shi ko zai aiko in bashi kuɗi wallahi bana bashi har sai na ga dama.
2026-10-14 17:33:41
282
dr.jabir.alasan
Dr.jabir alasan :
mudai taimana rana wllh
2026-10-14 16:37:10
86
ilhamdigitalhub
Muhammad Yusuf ✨💫👍 :
I have a lot to talk
2026-10-17 21:34:04
0
muhammadsadam349
single life 😎📌 :
wlh danii kake😭😭
2026-10-14 09:49:21
251
usiahdeen0
Ussy (POP KING) :
BRO TO BRO BRO 💯 [Perfect score][Perfect score][Perfect score][Perfect score][Perfect score][Perfect score]
2026-10-17 05:02:40
2
dahiru.sani495
Dahiru Sani :
my hero is prophet Muhammad saw 🥰🥰🥰🥰
2026-10-14 22:40:56
164
abdulsalamilliyas
ogar Abdul :
usee bro to bro
2026-10-16 20:36:59
4
user5545510137161
sparkling angel :
school is never a scam, wallahi am working paying my family bills and also my bills. so school is never a scam brother. kawai kowada kaddarar sa kawa
2026-10-17 08:09:43
8
sir.u.s.s
عمر سعد ساديسو :
Hmmm Wanda yataso yaga iyayen shi araye ma kaenan 🥹🥹
2026-10-16 12:54:24
23
um.gufran6
um gufran :
kar amanta ayiwa annabi salati
2026-10-15 10:00:43
13
bab_son_002
Bab_Son_002😎 :
Allah ya sa mudace 🫂
2026-10-15 02:50:48
8
haruna_shitu_mai_littafi
AL KUTUBI 📚 :
Allah yasa mudace, Duniya da Lahira
2026-10-14 21:59:51
12
kamiluumar123
kamiluumarDYK💕💕 :
hhhh👋👍💕🌹🤗🤓🤓
2026-10-14 12:19:40
5
manssour48
MANSS LE BOSS :
véridique
2026-10-15 05:46:39
5
idrisibrahim0046
IDRIS IBRAHIM :
Allah yasa mudace
2026-10-14 09:20:36
20
user6979097762878
@usmanzakaree :
Rayuwa kenan😭
2026-10-14 18:00:40
6
ibraheemaade
IßRAHEEM..😎 :
sorry bro
2026-10-14 22:32:32
6
danzara6
Bin Omar :
🥹🥹🥹Allah Sarki
2026-10-14 10:56:47
17
imrannassirou26gmail.com
Al' ouma :
allah sa mudace
2026-10-14 19:58:26
9
To see more videos from user @usman.collection.fta, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About