Wae a Ina zamuje muga majalisin shi ido cikin ido dan muna son ganinsa wlh
2026-10-15 06:34:49
1
REAL ABDUL @ :
Allah ya kasitira
2026-10-15 18:42:51
0
user2128865562408 :
Laila ha illallah
Muna cikin ku da Iman gwanina FATAHI DA IMAN
2026-10-14 11:50:51
1
KHALEEPHAN MALAM✅ :
Wlh ni kaina me yabo ina dan motsawa 😂😂
2026-10-14 14:54:57
0
NABEELAH ARAB :
Wayyo dadi lailahaillallah
2026-10-14 21:36:20
0
DAN.HALAK :
AssaLamu alaikum Dan uwa masoyin shugaba...s...a...w...dan Allah. dan shugaba.muhammadu rasulullah.s...a...w..lnaneman wanitaimako amatsayinkana shairin Annabi ada kanayimana post alokacin da kake rubutabaiti hakan yanataimakawa masusosukoya qasida sosay?
2026-10-14 14:32:05
0
khadeejat mafaka-hdj :
Allah Yakara kusanci ga shagaba sallalahu alaihi wasallam