Yanzu ba za a samu wani ya tambayeni ko Ina da passport ba nima 😂
2026-10-14 14:21:03
102
muhammad jafar :
duk yadda nake farinci dana tuna bashin mutane ya hayeman sai hankalina ya tashi..
kusani addu a don Allah.Allah ya jarabce ni,tun ba wanda ya sani har nadaina boyewa.tsorona kar mutuwata ta riga biyan bashina.Allah ya rufaman asiri ka taimaka na sauke nauyin nan😭
2026-10-14 16:52:34
33
khadeejatu052 :
Ku tayani murna mijina zaikaine umara
2026-10-14 16:12:43
39
mainamaisah :
fansar uwa da uba gareki umma abiha allah yakara kusantamu da ahalil baiti rasulullah
2026-10-14 12:14:40
54
Jameela Sunusi Rabee'u :
Wlh nima Inadashi Ajiyeeeeee😂😂
2026-10-14 15:22:53
49
Usman Bass :
Bro 😎 inna yenka brother you to get talent
2026-10-15 10:19:52
1
@yusuf_bini ibrahim :
one love madina ❤️
2026-10-15 09:01:55
0
Excellency's kitchen :
Pepper chicken available in Gombe [Heartwarming]
2026-10-15 05:08:08
1
Sagir Ibrahim❤️😍 :
gaskiya AI duniya ne
2026-10-14 15:38:13
10
Nafisa Umar Kajuru :
Masha Allah🙏🏻 ALLAH YA KIRA MU GABA DAYA 👏🏻
2026-10-14 16:42:02
8
✨ WAYASAN GOBE? ✅😎 :
congratulations 🎉
2026-10-15 10:11:40
1
Hajia Adama :
S. A. W 🤍♥️🤍🩶💙🩶🩷🩵🩷🧡🖤🧡💚💛💚💛
2026-10-14 17:16:39
3
Aisha Usman :
masha Allah Madina tazo
2026-10-14 16:36:50
5
Musa Abdullahi Pillars :
Allahu Yakara Basira 🙏
2026-10-14 15:11:54
5
Hassan_umar_sardauna :
Masha Allah
congratulations
2026-10-14 14:25:36
1
IMRANA :
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
2026-10-14 15:27:38
5
maryam suleman :
Nima inada passport🥹💔
2026-10-14 16:52:15
5
Scent by rukiee :
Assalamu alaikum ga antyn qamshi
2026-10-14 15:33:22
6
WNSS MADINA ♥️ :
Allah ya Karawa annabi daraja
2026-10-14 15:56:55
5
Chalottt :
Asamu wani a comment ya tambaya passport na 😭😭😭😭😭😭
2026-10-14 15:24:26
6
Hon_Moh_Haske :
Nawa December zaiyi expire 5 years kenan kuma ko niger banta zuwaba 🥺🥺😭😭😭 Allah yasa inada rabon zuwa kafin December 🙏🙏🙏🙏🙏😭😭😭😭😭
2026-10-14 19:42:36
10
0FF1C3R KH4M33S🦣🦣🦣🇳🇬🇳🇬 :
muyiwa annabi salati
2026-10-14 16:28:24
8
MAQARIYYA MEDIA CHANNEL🇳🇬 :
Ya Allah ka kawomin Wanda zai tambaye ni passport Dan girman matsayiin manzon Allah saw
2026-10-14 17:36:00
7
maman fadimah :
yace kanada passport nafada dasauri eyy inadashi dama raina da buri i like dis baiti
2026-10-14 12:10:36
17
To see more videos from user @musaddiqmsadiq, please go to the Tikwm
homepage.