Dan uwa, shikenan ka huta.
Ai tunda akace annabi Muhammed(SAW) shiken
2026-10-14 14:27:42
75
mamannasreenhenna :
Yanda kayi amfani da wannan karatun Allah yasa shine silar jigarka aljanna 🤲
2026-10-15 08:00:07
19
Khalifa Omar :
Not this one
2026-10-14 21:43:05
0
A&A HANEY 🤍🥂🍫 :
annabi baya fadar abu babu dalili, ko za'a iya fadamana mene da lili
2026-10-14 18:23:21
26
abdullahihassan3444 :
wannan fah hhhmm
2026-10-14 14:29:28
36
Mrs. Abdurrasheed❤️💞💝🔐 :
Next please
2026-10-15 09:20:00
0
ABDOUL_AMBATO :
wlh kuji tsoron Allah [Crying]
2026-10-14 19:44:49
0
Huzy💦💥 :
@Huzy💦💥:@:😭💔 JAMA’A, YA MUKA JI DA JIMAMIN MATA DA MIJI DA ’DIYARSU DA AKA SACE. MUNA ROKON UBANGIJI YA KUBUTAR DA SU, YA MAYAR DA SU GIDA LAFIYA. 🤲😭❤️
2026-10-14 20:47:53
7
Mujaheed-Abdullahi🧠🫀💥 :
Hadisi daga Sahabi Abdullahi ɗan Amr ɗan Al-As (رضي الله عنهما):
Ya ce: Manzon Allah ﷺ ya gan ni sanye da tufafi biyu da aka rina da saffron, sai ya ce:
«إِنّهَذِهِ مِنْثِيَابِ الْكُفّارِ فَلَا تَلْبَسْهَا»
Ma’ana: Waɗannan tufafi ne na kafirai, saboda haka kada ka sanya su.A wata riwayar kuma, Sahabin ya tambayi Annabi ﷺ ko ya wanke tufafin, sai ya ce masa A’a, ka ƙone su.
Sahih Muslim, Hadisi na 2077.
2026-10-14 21:09:20
6
edermulka :
Allah ya kawo ma sussuka
2026-10-14 17:17:51
6
Abba Yusuf mdc :
dan Allah ku zamu Iya samun cikakken wa'azin
2026-10-14 17:31:37
4
Abdulkarim Bulamaamarja :
Allah yasa mudace
2026-10-14 15:29:01
1
ITZ_ELKASH_001 :
Gobe kuwa xan kona nawa
2026-10-14 18:27:07
1
abdullahi muhammad :
inayinka ahlissinna
2026-10-14 19:17:08
2
OGA=SHARIFF :
ok
2026-10-14 17:51:23
2
I.B TURAKI TAILORING DESIGN :
Sunnah sak💪
2026-10-14 22:30:12
1
AL-huzaiphy :
Annabi zaiyi alfahari dakai
2026-10-14 22:28:06
1
dan_salafiyya6 :
Masha Allah
2026-10-14 17:16:09
2
Abu maryam :
Allah ya Kara mana son annabi sallahu alaihi wassalam
2026-10-14 16:22:26
7
TK Danjauro :
Masha Allah 👍🙏🙏
2026-10-14 17:48:52
5
Sir Adamu 001 :
masha Allah
2026-10-14 19:31:21
1
usmanabubakarus40 :
زادك الله علما وايمانا بارك الله فيك
2026-10-14 22:46:05
1
Comandan Sunnah 💪 dankwalba :
tdaatuhu fima amara 💪🤝
2026-10-14 17:57:01
2
Dr Shugaba :
Sunnah sai Dan Sunnah
2026-10-14 14:26:22
2
𝐙𝐚𝐤𝐚𝐫𝐢𝐚|زَكَـرِيَّـا :
Allah ya kara kukari ka birge ni wlh👌
2026-10-14 19:14:02
2
To see more videos from user @adam.ib.bilal, please go to the Tikwm
homepage.