@rararaaide: KAI TSAYE DAGA WAJEN SHIRYE-SHIRYEN BABBAR GASA! 🎤🔥 A halin yanzu ana ci gaba da shirye-shiryen babban taron tantance waɗanda suka shiga gasar waƙar “INA DA HUJJAR YIN APC”, wadda ƙungiyar Triple R Kannywood ta shirya kuma ta ɗauki nauyin gudanarwa a ƙarƙashin jagorancin Mai Girma Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara. Insha Allah, a yau za a saki sabuwar waƙar “INA DA HUJJAR YIN APC” bayan kammala taron tantancewa. 💪🏻🔥 @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah