@musankanmu.mugyara: I 🍉 TSUMIN BAYAN KANKANA DA KOKUMBA 🥒 Musan Kanmu Mugyara Jikinmu Mata Abubuwan hadin: 🍉 Bawon kankana 🥒 Kokumba (cucumber) 🌿 Girfat 🌿 Kimba 🌿 Masoro 🌿 Kanunfari 🍍 Minanas (abarba) Yadda ake yi: Ki yanka bawon kankana da kokumba. Ki wanke kanunfari, masoro, kimba da minanas, ki sa a ciki. Ki tafasa, ki sha. Ko ki sa zuma. Ga wa ya dace? ✅ Mai kishiya ✅ Mara miji ✅ Mai sanyi ✅ Mai rashin dandano ✅ Hadin dawo da mata (sunan hadin) Ki gwada ki shaida da kanki, in sha Allah. Kar ki manta da humrarmu mai daɗi! 🌸