@trtafrikaha: Bayan cire sunayen wasu fitattun ’yan takarar gwamna, ciki har da Isa Ali Pantami na Gombe, Abdussalam Aminu Gwarzo na Kano da Ladi Adebutu na Ogun, hukumar INEC ta bai wa jam’iyyun da abin ya shafa damar zuwa gabanta domin tabbatar da cewa an yi kuskure. Amma shin jam’iyyun za su iya shawo kan hukumar ta sauya matsayinta, ko kuwa za su ɗauki wasu matakan doka? Ga yadda lamarin ke ƙara ɗaukar hankali gabanin zaɓen 2027.
Malama babu koh dai Malam balle sheikh haba banji dadi ba 💔
2026-10-14 16:57:32
2
A Sirfeeyan :
Gombe ta malam ce insha Allahu
2026-10-15 21:37:33
1
Abdulhakeem Gombe :
Gombe ta mallam ce Nish Allah
2026-10-14 15:50:17
5
Faruq umar :
insha Allah gombe ta malam ce 🙏
2026-10-14 23:39:38
1
USAMA SAME :
gombe ta jamilu ce
2026-10-15 09:26:47
1
TEA🇪🇦 :
gombe ta mlm
2026-10-14 22:14:14
1
abba islam :
gombe sai mlm insha Allah
2026-10-14 17:06:40
1
Ibrahim Alhajikamfani :
gamu
2026-10-14 14:56:12
2
Isah Rabiu Guru :
gamu ne ina so Isah Ali pantami
2026-10-15 22:54:10
0
Ibrahim Zubairu :
isa Ali fantami Gombe sai malam
2026-10-14 19:37:48
1
BAHARI YACOUBA :
Gombe ta malan ce
2026-10-14 22:38:15
0
samaila samaila :
gamu kano sai comrad 2027 insha alla👍
2026-10-14 16:56:40
1
Abdullah Wakili :
2026-10-15 08:25:25
0
Baristan Yan jaridu :
ga nawanan ancire mana namu 💪💪💪
2026-10-14 14:22:27
1
UA YOLA :
Insha Allah pantami zayyi nasara
2026-10-14 20:18:24
0
ABBA Mohammad salis :
to
2026-10-14 15:09:51
0
samaila samaila :
2026-10-14 16:57:19
0
shagari national yoladoka :
3
2026-10-15 08:43:37
0
OFFICIAL_SURAJO_S_K_T_001🇲🇦 :
This is just a suggestion for you guys🧏♂️👊 don’t wasting your time 🕰️for any body 🖕 don’t give up bro 👊 {⁉️}👊 inaso kasa aranka dole sai kayi nasara dole sai kayi kudi 💵 batare da naiman tai makon kowa ba koda shidin baban kane 🧏♂️💯🫀🧠💯🧏♂️guys kutashi kuyi aiki tukuru da gaske sai kuyi nasara bacci bana ku bane guys whan I get money🥷💵🥷 you can do anything for your life bro 👊🧏♂️🥷Never complain 🧏♂️never explain 🤫 stay silent and enjoy the pain bro 👊 Because no one will help you in this life.You are the only one who can help yourself.So, if you are going to stand up and help yourself, then stand up and help yourself.And if you are just sitting there waiting for someone to help you...I swear to God, you will die in poverty and misery, and remain that way forever.🧏♂️👊🥷 idan kunnai yaji jiki yatsira 🧏♂️❗️
2026-10-16 07:48:35
0
Basiru biniya :
🥰🥰🥰
2026-10-14 17:52:08
1
wanka :
❤️❤️❤️
2026-10-14 16:20:21
1
Ismail Dan Bauchi :
👍👍👍
2026-10-15 08:42:23
1
mousto 86 :
🥰🥰🥰
2026-10-14 16:26:57
1
SARKIN KIRU 👑 :
[Big LOL][Big LOL][Big LOL]
2026-10-14 18:21:22
1
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm
homepage.