@ebnpack: #ncc #phone #HausaTikTok #Arewa #Kano

Abupaki
Abupaki
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 14 October 2026 14:29:22 GMT
10134
1346
137
28

Music

Download

Comments

real.danmakasa
❤️‍🔥*YARAN MALAM❤️‍🔥 :
Allah yakarawa Annabi daraja🤲
2026-10-14 14:50:04
5
just_khalim
𝓚_𝓶𝓾𝓼𝓪🌚 :
Dan Allah Yaushe zaku fara registration din wayar
2026-10-14 18:35:22
1
gimbiyafeedow
Firdausi Muh’d Waziri :
Abu paki duniyar Waya ga karamci. kasuwa Mae albarka
2026-10-14 15:15:14
11
homedecor3201
Khalipha pop and home decor :
Akwai bata gari amma döle akwai nagari kuma sunada yawa dama a kowacce Sana’a akwai irin haka
2026-10-14 14:50:59
6
ontopabupakiphones
ontopabupakiphones :
Allah ya kyauta dai 🙏
2026-10-14 16:05:34
1
mr_sise
SADEEK SISE :
Wlh Nima ancuce ni wlh sosai nayi asarar a Kalla 400k nayi dana sanin siyan waya dama fili nasiya
2026-10-16 01:48:15
1
ahmadtijjani003
AHMADI COMMUNICATION PHONE🌎✅ :
Muna godiya me gida🥰🥰
2026-10-14 17:08:24
3
minal___mohd_shuwa
Amina Yerwa :
Salam zan iya tueamaka ime na kamin zanbiya ko nawa
2026-10-15 06:01:54
0
abba_maiwaya
Abba_Maiwaya :
Allah yasaka maka da Alkhairi, Tabbas akwai wawaye acikin mutane
2026-10-15 08:09:55
1
sagirwanzan3
Sagir wanzan :
Allah yakara ma kasuwa albarka Abupaki
2026-10-14 14:42:46
1
08144589560d
FAUZEE BEAUTY,Scent lifestyle :
don Nima za'aiyamin nasiye waya ko ko kwana goma batayiba 😭
2026-10-15 07:40:11
0
abubakarisahmuhammad1
KADU PHONE AND ACCESSORIES :
Gaskiya ne chairman allah yasaka da alkhairi
2026-10-15 20:57:52
0
esmaeltheboy
Esma'eel the boy :
pls nima zan zo ayimin register 🙏
2026-10-16 00:12:11
0
abdullahialkasimrinji
Abdullahi Alkasim Rinji 🇳🇬 :
Allah yakarama lafiya well done oga fadamusu gaskiya
2026-10-15 19:25:45
0
tasiuadamu366
tasiuadamu366 :
Wannan gaskiyane
2026-10-15 11:08:54
0
iliyaisadanfulani
iliyaisadanfulani :
sai hakuri Mai gd
2026-10-15 09:04:10
0
abdull_small
abdull_small :
Kasamu shaidar kwarai boss 🤝
2026-10-14 19:39:29
0
safsafci.communica
safsafci communication :
Gaskiyane
2026-10-14 17:55:38
0
techie_abba
Techie Abba :
Anya na yarda da duk abinda ka fada kuwa ?
2026-10-14 18:25:46
3
adamphonestore0
Adamphonestore :
Wannan haka yake gaya musu de Oga
2026-10-14 18:50:22
0
_itzmuhammad
Official_MD :
wannan gaskiya ne mai gida wlh Abupaki wlh wanan haka yake
2026-10-14 14:56:17
0
yakubu.saleh37
Yakubu Saleh :
Mutane Akwai son zuciya wlh sir naga comment din
2026-10-14 20:35:29
0
umar_bin_muhd
ummar faruq :
abun dai kam ba sauki a ciki allah ya daidaita ku da government amin
2026-10-14 17:34:50
0
musbahu2003
musbahu :
ALLAH YA SAKAMA DA ALKAIRI
2026-10-16 23:35:43
0
dan.ali.on
Dan ali on ♥️♥️♥️ :
sai me gida
2026-10-17 01:34:20
0
To see more videos from user @ebnpack, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About