Nikam ina kokari na tabbatar da ban guji mutum don ni na cutar dashi amma idan na tabbatar ya gujeni babu laifi to zan barshi da Allah da wannan duniar nasan tabbas hakkina zaici gaba da bibiyarsa har saiya tabbatar da cewa haqqina ke biyayarsa Allah ka hanani yaudara kuma idan aka yaudareni Allah yayimun sakayya domin ni ko banfada Allah shaidane banyafe ba
2026-10-15 21:50:34
1
Miss. Xulaeeyheart 🥰 :
Ya Rabbi😭kullum sai nakai kararshi gurin ubangiji, Ya Mujeeb kayimin sakayya da gaggawa🤲🏻
2026-10-16 16:32:39
1
Aysher 😘🌹 :
wlh wasu mazan basuda kirki wlh nima bazan yafewa wanda yaraunatamin zuciyaba bare mumasu marayu tuni naimaida hankali wurin nema inci gabada kulada yarana Allah kayi mana jagorq🙏😥
2026-10-15 09:09:56
1
sisto💔🥀 :
Malan ahuce haka nan😂
2026-10-14 23:19:30
1
harisuisah191 :
gaskiya ne wllh
2026-10-14 19:32:19
1
Black.Ⓜ️ 227 🚩🚩 :
Gaskiya ne[Réconfortant]
2026-10-14 19:35:33
1
Itz Abdoul :
Maganarka Haqqun 💯💯💯
2026-10-14 20:57:33
1
Muhammad Muhammad :
Masha Allah
2026-10-14 15:11:53
2
Sila :
wlh c'est la vérité wly
2026-10-14 23:18:05
1
Nafeesatmelalleabuja :
Gaskiya ne 🥰
2026-10-14 16:09:16
1
DR FATEEMA ZAHRA ZAZZAU GENERY :
allah yataimaki malam
2026-10-14 20:58:09
1
HÃMĪ§Ű ÆBĎŰĽĽĀHĪ :
ma sha Allah 🥰🥰🥰
2026-10-14 15:13:26
2
DR FATEEMA ZAHRA ZAZZAU GENERY :
akwai zafi 😭😭😭
2026-10-14 20:59:29
1
samail bukar :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-14 22:05:34
1
starboy 001 :
Ya Allah, duk lokacin da ya ambaci sunan masoyinka Muhammad ﷺ, ka tuna da shi da rahamarka. Duk lokacin da ya yi salati ga Annabinka, ka buɗe masa ƙofofin alheri, ka gafarta masa kurakuransa, ka kuma sanya albarka a cikin rayuwarsa.
Ya Allah, idan yana kuka a ɓoye, ka ba shi farin cikin da zai share masa hawayensa. Idan yana cikin ƙunci, ka ba shi mafita. Idan zuciyarsa tana neman natsuwa, ka saukar masa da salama.
2026-10-19 01:25:00
0
sadiyaaliyu39 :
Ayi afuwa shareefin allah
2026-10-16 21:44:03
1
DR FATEEMA ZAHRA ZAZZAU GENERY :
Wai jamaa awanni gari Shareef dinmu yake
2026-10-17 09:34:52
1
KING NAMAMA :
saw
2026-10-16 05:38:49
0
To see more videos from user @shareefabdulmalik2, please go to the Tikwm
homepage.