@shaaweuei5p: #onthisday #FIFAWORLDCUP #football #sportsvoiceaward #goviral

Shaawanatu yuguda muhammed❤️😍
Shaawanatu yuguda muhammed❤️😍
Open In TikTok:
Region: SA
Wednesday 14 October 2026 17:47:47 GMT
84277
7374
255
506

Music

Download

Comments

yaseerarfahkyw
yaseer arfah :
wayyo allah 🤲 I'm just finish primary school
2026-10-15 12:43:49
0
hamisuamusa3
hamisuamusa239 :
toh bamu ba aure amma zamu ta chin masu degree
2026-10-14 21:07:31
39
yusufsulaiman107
Rdt Yusuf Sulaiman :
mlm yakare degree holders
2026-10-15 13:32:34
0
umarharuna656
umar gaxy :
wai degree wan nan kanshi ba lfy fa
2026-10-14 21:19:23
20
iam_n_t
_𝐧𝐭_here :
IS HE MAD
2026-10-15 00:08:39
1
wazirijrr
WaziriJR :
Degree
2026-10-15 13:04:31
0
mustaphasabiu469
MUSTAPHA🙇 :
pleace mene deegree kuma[Innocent][Tears of joy] ana batun money first
2026-10-14 20:38:27
3
user3849983031565
Abdullahi s.fawa :
malam wllh degree bashibane guarantee ni yanzu diploma ne dani amma wllh duk wata saina taimaki lecturer mai degree Wanda albashinsa yakai 250k
2026-10-14 19:05:04
20
khalifa.ibrahim.ulamau
khalifa Ibrahim Ulama,u🖤💓✍️ :
bani da degree Amma alhmdllh inada haddar AlQur ani kuma ko yau muka zauna ni da Kai zan iya rubuta maka shi daka daga farko har karshe da izinin Allah Muna adduar kuma Allah ubangiji yayi mana suturar duniya da lahira Cikin ludufi da amincin annabi Muhammadu s a w 🤲🏽
2026-10-14 19:17:58
12
abdul.0.2
Abdul m abdulrahaman :
😂😂😂wlh malam mu bamuda ko diploma amma wllh abunda mukeyin na rayuwa munfi Wassu profesos a kasannan😂😂 kaga Sana armu
2026-10-14 20:39:04
7
a___mumin
A_mumin :
shi Degreen ?
2026-10-14 19:47:41
0
a.b.i.onions
AMINU BABA IDI(A.B.I) :
wai da ance degree mutane sai sufara maganan kudi....shifa degree yana bada abubuwa dayawa wanda sai kayi zaka sani🤗
2026-10-14 20:05:39
3
itz_gerhneral
General :
malan ya kare mana mutunci mu masu degree
2026-10-14 20:36:59
11
farouqmajidadi
farouq_majidadi :
Mun shiga uku Muda bamuda degree din nan 😅
2026-10-14 21:05:20
5
muhmd_fx
Muhammad Mustapha :
Lokacin Aurenmu yayi kenan
2026-10-15 04:38:55
5
excellent_94
Usup⛎ :
Wannan Dan duniya ne wllh 😂😂😂😂😂
2026-10-14 19:17:37
6
abdoultambuwal
Abdoultambuwal😍 :
sanranka ne wannan kafadi
2026-10-15 08:39:23
1
anwaru.amadu
Anwaru Amadu🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
wlh ko primary school banyiba🤣😂😅🤣🤣😂
2026-10-14 20:32:49
5
jameelbakafushi
jameel bakafushi :
malam yaneeee diploma ce damu kuma akwai masu degree a karkashin mu
2026-10-14 19:29:35
5
farukh852
Farukh Bauchi :
malam kuna tsawwala wa fa
2026-10-14 20:32:47
3
sadismuhammad5
𝙲𝚁𝚃 𝚆𝚒𝚣𝚊𝚛𝚍 🦅📊 :
Mu masu degree Muna godiya malan 😂😂😂👏👏
2026-10-15 10:27:08
1
user1480183299004
zee glo :
don Allah kai shiru
2026-10-15 06:34:58
1
yunusamuhammad384
Nonchalant 😎😎 :
duk Wanda ya gano malam ya Fara samun matsala yayi mana like
2026-10-15 07:34:22
1
_dan_smoll
_DAN _SMOLL :
malam ya kare mana mutunci mu masu degree
2026-10-15 06:19:46
2
hb_safana
Muhammadun rabin jamilu :
Kaji wata magana danAllah
2026-10-14 23:28:19
2
To see more videos from user @shaaweuei5p, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About