allah nagode maka alhammdulillah bantaba yiba godiya ta tabbata ga ubangiji
2026-10-15 09:09:23
25
Mbgfasher Babagana :
pls, my Sister delete this posting no matter degree of offence you committed it's between you & your Creator, you should know that Allah is forgiver all sin as long as the offender repent for his seek, may Allah forgive our sin
Alhamdulillah bantaba zina ba kuma insha Allahu bazanyiba har inkoma ga ma halaccina
2026-10-15 12:10:42
0
cutieybaraka❣️❣️ :
Allah katsarimana zuri a😭😭😭😭
2026-10-15 07:56:38
3
maman fatima :
Allah katsaremu katsaremana zuria
2026-10-15 09:06:49
2
muhammadayubaabubakar160@gmail :
Allah ya sa haka
2026-10-15 06:53:32
1
Muhammad Junaidu :
Allah kayafe mana
2026-10-15 06:58:46
1
Jeune leader :
Allah ya kara tsarewa Allah ya kawo mai so
2026-10-15 08:11:59
1
md wando :
ya Allah kayafemana kurakuranmu duniya dalahira
2026-10-15 07:02:21
1
yahayamuhammad7713 :
Allah ya sa dagaske kike
2026-10-15 06:58:04
1
Halilou Zaneidou :
ina sonki so na gaskiya saidai banida kudi
2026-10-15 08:24:46
1
kaita one :
Allah kakarah shiyardamu bakida Allah yafemanar lefumanmu nazahiri da nabadini ya hayyu yaqayyum 🙏🙏🙏🙏
2026-10-15 08:23:16
1
IT'S SALIS ƊAN HAJIA :
aslm yar uwa kina neman Allah ya yafe miki amma kuma kin bar gashin kanki awaje dan Allah ki suturta kanki barin gashin awaje kowa yana kalla ba daidai bane 🙏
2026-10-15 09:42:00
2
Dan malan :
Allah yasakifi karfin xuciyarki koma Allah yabaki miji nagare