wannan maganar with due all kind of respect sir,,,,,asake dubawa
Tabbbbb alhamdulillah ko kasan faman da mukayi kafin muyi degree just this current year
2026-10-15 20:26:32
0
Salis khan@25 🇵🇸 :
acikin shardn da Allah yafada bawata degree bamuyi amma muna bawa masu degreen aikin yi Alhamdulillah
2026-10-15 09:14:28
36
muazu choice :
who degree help
2026-10-15 19:38:12
0
d_zarmaa :
Guarantee 💯
2026-10-15 07:27:46
0
Salehu mz :
Degree kuma a kantin kwari dayawa Alhazawan basuyi bokoba malam kuma suna rigeda gidajen masu digreen
2026-10-15 06:54:37
9
Ukashatu Ibrahim R/Lemo :
Ba aya ba Hadith
2026-10-15 09:32:02
2
Abba Musa Aliyu :
wannan maganar kwata kwata babu hikima da sanin yakamata acikinta,indai samun degree itace alamar riqe aure to tabbas wannan maganar akwai gyara acikinta,mu manzon Allah ba haka yacemanaba
2026-10-15 12:15:50
3
Official_s_ibraheem_real_ :
Babu degree amma akwai million 170 nake juyawa nikadai
2026-10-15 08:51:46
5
Kampala junior 🔥 :
Tashin hakali 🙆
2026-10-15 05:52:28
4
user26722431039 :
Kamar mutane basu fahimci meh yake faɗa ba
2026-10-15 11:07:27
0
Abdussalam Rabiu :
zamu barmusu yynsu
2026-10-15 10:56:46
0
Vasheer Auta :
Har ka tinamin nayi Degree ashe 😅
2026-10-15 10:50:52
1
PABLO BASH :
Degree 📜 kam
2026-10-15 13:29:58
1
SKATER 🛼 :
Wannan maganan bama tare da kai malam gsk 🤗
2026-10-15 07:05:13
3
Turai agrochemicals :
Alhamdulillah, I bagged my degree already. gaskiya malam ka qara karfafa mana guiwa wlh🤔🤣🫣
2026-10-15 10:00:03
2
Call Me Baban Khalid :
Alhamdulillahi diploma holder
2026-10-14 21:41:59
2
Smart Energy Point :
Babu wata halitta a bayan kasa face arzikin ta yana gurin Allah
Kada a manta da me bayarwa shine Allah
2026-10-15 08:46:03
1
Umar Yusuf kubaraci :
Muda degree munyi hannun riga kuma masu degree na mana aiki mu biya ehe.
2026-10-15 08:49:09
1
Abdulmalikhky :
muda bamuyi ba Allah ka mana Albarka
2026-10-15 09:25:02
1
Abdoultambuwal😍 :
wai kai sai malami yaje yaringa fadin san ranshi ni wlh akwai halinda zanyi kuma na gudu kuma yanzu haka sai na riqe mata biyu wlh
2026-10-15 08:05:45
1
munir shehi abdullahi :
Alhammadulillah akwai sana a kuma Akwai degree
2026-10-15 20:22:01
0
S ydd kano abuja🫶🤝🫀 :
Wanan magana ba tai mana dadi ba
2026-10-15 22:02:03
0
Ya-yusuf :
Me HND fa
2026-10-15 21:24:27
0
excellent_solution_nig :
Digiro
2026-10-15 23:17:50
0
To see more videos from user @360_luxury_boxes, please go to the Tikwm
homepage.