@b boy gatan mama:nakawu karar budurwata da taki soyayya da ni koma taki ye da abukina bayan tacimin kodi kimanin dubu 130000 sanan da waya I phone 13 nml da koma pawa bank na naira 12k da koma anko da namata kala uku na bikin yayar ta sannan na bata kudade da ban san adadin suba kuma wai daka karshe abukin nawa zata aura ina niman adalce