Duk abunda Allah ya halitta, to manzon Allah rahamah ne agare shi.
Jin qan sa da tausayawar sa agare mu ne tasa akoda yaushe yake nema mana afuwa awajan Allah.
Tabbas ba wanda zai qi wannan annabin sai wanda Allah ya zare daga rahamar sa.
ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH